Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shugaba Jekada ya bayyana cewa da dama daga cikin shuwagabannin jam’iyyar a Kaduna sun goyi bayan yin amfani da tsarin amfani da wakilan jam’iyya wajen gudanar da zaben fidda gwani a dukkanin mukamai banda na shugaban kasa.
Kakakin hukumar na jihar, Tyopev Terna ya tabbatar wa da manema labarai cewa gawar ta ma'aikacin dansandan ne dake Mobile Police dake Sector 1 a Operation Safe Heaven a jihar, wadanda su ke aikin tabbatar da zaman laiya a yankin
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito SKC ya nuna bacin ransa game da wannan tsarin, har ma yayi barazanar shigar da jam’iyyar kara akan wannan bayu idan har jam’iyyar bata bashi gamsassun bayanai ba da suka sanya su daukar matakin nan ba c
'Yan kungiyar asiri sunzo hannu, sun zayyana yadda suke aikinsu: Jami'an Special Tactical Squad, sun cafke mutane uku yan kungiyar asirin Black Axe Confraternity a Legas sakamakon kashe mutane fiye da 11 da sukayi a shekaru biyu..
Hukumar yan sandan jihar Borno ta bayyana cewa mutane uku daga cikin yan Boko Haram 22 da aka damke watanni biyu da suka gabata mambobin kungiyar “Daular addinin Musulunci a yankin Afrika ta yamma” ne wato ISWAP.
Darakta Janar na cibiyar, Dr. Peterside Dakuku, yace hakan a wani taron da sukayi mai taken :Local content Development in shipping, oil and gas logistics operations in Nigeria, wanda kungiyar Maritime Reporters ta hada
Rahotanni sun kawo cewa kotun koli a kasar India ta halasta yin luwadi da madigo a kasar, matakin da aka dade wasu na adawa da shi. Kotun ta halatta yin hakan ne ga manya da suka mallaki shekarun girma wato wadanda suka manyanta.
Idan za’a tuna a kwanakin baya ne rundunar Yansandan jihar Jigawa ta kama wani matashi daya kashe budurwarsa ta hanyar shake mata wuya har sai da tace ga garinku nan saboda ta ki yarda ta zubar da cikin da yayi mata.
Rahotannin da muke samu daga kafafen sadarwar zamani suna nuni ne da cewa tawagar tsohon gwamnan jihar Kano, kuma Sanata da ke wakiltar mazabar Kano ta tsakiya, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ta hade da ta Gwamnan jihar a yanzu Abdu
Mudathir Ishaq
Samu kari