Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Jam’iyyar People’s Democratic Party (PDP), ta kaddamar da cewa ba zata mika mulki ga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) kamar yadda tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan yayi a 2015 ba. Sanata Abdul Ningi ne ya fadi hakan.
Cikin kasafin kudi da aka yi na bana, har an kashe tiriliyan hudu, inda aka baiwa Tarayya kashi 53 bisa dari, kashi 36 bisa dari aka baiwa jihohi 36, saura kuma aka mikawa kananan hukumomi 776 na kasar nan su rarraba. Jihohin da..
Gwamnan jihar Rivers, Nyesome Wike, a cikin wata zantawa da yayi da manema labarai, ya ce ya sanar da matarsa da yaransa, dangane da wannan mugun kullun na gani bayansada suke son yi. Irin rayuwar da muka tsinci kawunan mu a ciki
Alhaji Ibrahim Dasuki, tsohon shugaban matasan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, ya koka akan yadda Najeriya ke ci gaba da dogaro akan mai. Ya nuna haka ne a lokacin da ya yanki fam din takarar gwamnan jihar Gombe
Sanata mai wakiltan mazabar arewa maso gabashin Benue, George Akume da Gwamna Samuel Ortom sun yi musayar zafafan kalamai a ranar Litinin, 10 ga watan Satumba. Ya bayyana Ortom a matsayin mara kokari wadda ya gaza.
Jami'an sojojin saman Najeriya dake a cikin rundunar hadin gwuiwa ta Lafiya Dole dake yaki da 'yan ta'addan Boko Haram a shiyyar Arewa maso gabashin kasar nan sun sanar da samun gagarumar nasara a kan 'yan ta'addan a maboyar su da
Babban kwamitin amintattu na jam'iyyar adawa a Najeriya ta Peoples Democratic Party (PDP), ya ce tuni yayi nisa wajen ganin ya kwantar da dukkan wata fitina da ka iya tasowa zaben fitar da gwanin dan takarar jam'iyyar na shugaban
Fadar shugaban kasar Najeriya karkashin jagorancin shugaba Muhammadu Buhari a ranar Litinin din da ta gabata ta bayyana cewa babu batun na'urar nan ta tantance katin zabe a cikin daftarin gyararren tsarin zaben 2018 da majalisa ta
An yi jana’zar malamin da Magriba a masallacin unguwar Low Cost dake garin Zaria, kamar yadda fitaccen malami, Sheikh Ahmad Abubakar Gumi, ya sanar a shafinsa na Facebook. “Muna addu'ah Allah Ta'ala Ya Jikan Malamin mu Sheikh
Mudathir Ishaq
Samu kari