Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kanin gwamnan jihar Gombe, Buhari Muhammad Dankwambo ya karyata rahoton kafofin watsa labarai na cewa ya yasar da yayansa, Ibrahim Dankwambo da jam’iyyar PDP. Kanin Dankwambo ya bayyana rahoton a matsayin karya maa tushe.
Yan ta’addan Boko Haram sun sake kai sabon hari a sansanin sojoji dake Baga a karamar hukumar Kukawa dake jihar Borno, kwana daya bayan sun mamaye yankin Gudumbali dake karamar hukumar Guzamala sannan suka kori mazauna yankin.
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya halarci bikin bude wata makarantar Islamiyya a unguwar Kaura dake garin Zaria, a jiya Lahadi. Tsohon jakadan Najeriya a kasar Ingila, Dalhatu Sarki Tafida, ne ya gayyaci gwamna El-Rufa'i bi
A ranar Asabar ne garin Birnin Kebbi na jihar Kebbi ya cika da manyan baki daga fadin Najeriya domin halartar daurin auren diyar ministan shari’a na kasa, Abubakar Malami. An daura auren na Zakiyya Abubakar Malami da Saifullahi Gi
A kidaya ta karshe da aka yi, akwai mutum 14 dake takarar neman jam’iyyar PDP ta tsayar da su takarar shugaban kasa. ‘Yan takarar su ne, tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar; tsohon shugaban majalisar dattijai, David Ma
A yammacin yau, Lahadi, ne kwamishinan ‘yan sanda a jihar Kaduna, Ahmad Abdurahaman, ya tabbatar da cewar jirgin kasa dake jigilar fasinja daga Abuja zuwa Kaduna ya take wasu shanu 52 har lahira. Da yake ganawa da manema labarai
NAIJ.com ta samu cewa runduna ta musamman ta shirin ko-ta-kwana watau Rapid Response Squad unit sune suka sanar da hakan a cikin wata sanarwar manema labarai da suka fitar dauke da sa hannun jami'in hulda da jama'ar ta CSP Chike O
Wani labari mai matukar tayar da hankali da muke samu daga majiyoyi da dama a nuni da cewa daya daga cikin hazikan sojojin Najeriya kuma Manjo Janar a gidan soja mai suna Manjo Janar Idris Alkali yayi batan dabo. Wata kungiya ce d
Mun samu cewa wakilai ma su fidda 'yan takara na jam'iyyar APC a mazabu da kuma kananan hukumomi, sun bayyana rashin amincewar su kan zaben 'yar tinke da da shugaban jam'iyyar, Kwamared Adams Oshiomhole, ke kokarin dabbakawa.
Mudathir Ishaq
Samu kari