Tiriliyan hudu aka raba tsakanin Tarayya, Jihohi da Lokal Gamman a shekarar nan

Tiriliyan hudu aka raba tsakanin Tarayya, Jihohi da Lokal Gamman a shekarar nan

- A wata shida na wannan shekarar ne gwamnatin Tarayya ta raba N3.946T

- An raba kudin ne tsakanin jihohi, da Tarayya da LGs

- NEITI ce ta fidda rahoton a makon nan

Tiriliyan hudu aka raba tsakanin Tarayya, Jihohi da Lokal Gamman a shekarar nan
Tiriliyan hudu aka raba tsakanin Tarayya, Jihohi da Lokal Gamman a shekarar nan
Asali: Depositphotos

Cikin kasafin kudi da aka yi na bana, har an kashe tiriliyan hudu, inda aka baiwa Tarayya kashi 53 bisa dari, kashi 36 bisa dari aka baiwa jihohi 36, saura kuma aka mikawa kananan hukumomi 776 na kasar nan su rarraba.

Wannan na nufin an sami ninki kusan biyu in aka kwatanta da wanda aka samu kuma aka raba a farkon bara, lokacin da kasar nan ke cikin mawuyacin hali na kangin tattalin arziki.

DUBA WANNAN: Yau take September 11th

Jijohin da suka fi kowanne samun kudaden, sune Delta, mai N101b, sai Akwa Ibom mai N100b, sai kuma Ribas da Bayelsa, masu N85b da N77b a jere.

Masu bi musu sune Legas, mai N60b. Kano N40b, Borno, 30b, Kaduna 32b.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel