Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
So, kauna, tausayi da Jin kai yasa wani mutumin Saudi ya ba matar shi koda. Ya bata ne domin ya kawo karshen wahalar da take fama da ita kuma ya tseratar da rayuwar ta. Shbeii bin Ahmad Hasan AL Shehri, ya yanke hukuncin ba wa ma
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC, Mahmood Yakubu ya ce hukumar na duba yiyuwar haramta amfani da wayar salula a rumfunan zabe. Wannan mataki na daga cikin shirye shiryen gudanar da sahihin zabe a 2019.
Hukumar tsaro ta yan sanda ta ce ta haramtawa jami'an yansada samun karin matsayi har sai sun halarci shirin horaswa na musamman tare da zana jarabawa. A cikin wata sanarwa dauke da sa hannun shugaban sashen watsa labarai da hulda
Yusuf Magaji Bichi, sabon shugaban hukumar yan sandan farin kaya (DSS) ya kama aiki a yau a hedkwatar hukumar domin tafiyar da shugabancin hukumar tsaron. Peter Afunanya, kakakin hukumar yace Bichi yayi jawabi ga ma’aikatan.
Wani sarkin Ogoni, G.N.K. Ogininwa ya nada wa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, sarauta a ranar Juma’a, 14 ga watan Satumba. Sunan sarautar da aka nada wa shugaban kasar “Meni-Doo-Lenu” wato ma’ana sarkin abubuwan alkhairi na Ogoni.
Ta zama minista daga jihar a lokacin Olushegun Obasanjo, kuma tayi mataimakiya ta farko a gidan gwamnati a arewa da jiharta karkashin Jonah Jang, sai dai sun babe a mulkinsu nna farko, inda ta nemi takara daga wata jam'iyyar amma
Albert ya kai wa sarkin matar da ake zargin, inda ya kwace rigar ta da takalmin ta ya kona a matsayin shi na shugaban kasuwar. Ya tabbatar da ya aikata hakan amma yace shugabancin shi ya hana fada a kasuwa. Hukuncin laifin ta kum
A ci gaba da duba yanayin farashin kayayyaki a kasuwannin kasar nan, Hukumar kididdiga ta kasa ta fitar da wani sabon rahoto a ranar Juma'a, 14 ga watan Satumba, in ta bayyana cewa farashin wasu kayyaki a kasar ya yi tashin gwauro
Wani sifetan yan sanda da aka hasko shi yana rike da gwalbar giya, lokacin da ya ke bakin aiki a jihar Legas, Emmanuel Egba, ya ce ba wai shi ne ya siya don ya sha ba, ya kwace ta ne daga hannun wani matukin mota.
Mudathir Ishaq
Samu kari