Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Da sanadin jaridar Daily Trust mun samu rahoton cewa, shugaban reshen kungiyar Boko Haram wanda ya yiwa kungiyar ta'adda ta IS mubaya'a a yankin Afirka ta Kudu Mamman Nur, ya gamu da ajali a hannun mayakansa da suka juya mai baya.
Labarin da muka samu daga majiyoyin mu game da ainihin abun da ya faru a kauyukan Damsak da Gudumbali shine cewar bangaren Al-Barnawi ne suka kai harin a garuruwan da ake magana a jihar Borno ta yankin arewa maso gabashin Najeriya
'Yan bindiga sun kashe mutane 13 tare da raunata wasu da dama a wata hari da suka kai a kauyen Badarawa da ke karamar Shinkafi ta jihar Zamfara. Daily Nigerian ta ruwaito cewa 'yan bindigan sun far ma kauyen ne da safiyar jiya ya
Fitaccen dan siyasar nan na Arewa kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, ya bayyana cewa jamiyyar su ta adawa ta PDP ita ce za ta yi nasara a dukkan kujerun siyasa yayin babban zabe na 2019.
Jami'an sojojin Najeriya na runduna ta daya dake a jihar Kaduna a ranar Alhamis ta sanar da samun nasarar yin fata-fata da akalla wasu da ake zargin 'yan bindiga ne su goma da kuma kama wani mai satar mutane daya a kananan hukumom
Mataimakin Kwanturola Janar na Kwastam mai ritaya, Ibrahim Mohammed Mera, ya shiga tseren takarar gwamna a jihar Kebbi karkashin jam’iyyar All Progressives Congress (APC). Mera ya yayi suna sosai a lokacin da yake aikin kwastam.
Wata marubuciyar littattafan soyayya na tashin hankali, Nnancy Crampton-Brophy, mai shekaru 68, wacce ta taba rubuta wani littafi mai suna 'Yadda zai kashe mijinki', ta shiga hannun hukuma bisa zargin kashe mijinta mai suna....
Kamar yadda rahotanni suka bayyana da sanadin kafofin watsa labaru na kasar nan, mun samu rahotan cewa tsohon gwamnan jihar Kano, Mallam Ibrahim Shekarau, ya daura damarar tsayawa takarar kujerar Sanatan Jihar Kano ta Tsakiya.
Nadin Okoloko ya biyo bayan irin nasarar da ya samu a laifukan da ya jagoranci gurfanar da wadanda suka aikata su yayin da yake aiki a sashen gurfanar da masu laifi a kotun ta Snohomish County. An haifi Okoloko a Najeriya kuma ya
Mudathir Ishaq
Samu kari