Paulin Tallen tana so ta zama sanata daga jiharta ta Pilato

Paulin Tallen tana so ta zama sanata daga jiharta ta Pilato

- Ta taba yin mataimakiyar gwamna a jiharsu ta Fulato

- Tayi takarar gwamna a jihar tasu amma ta fadi

- Ita ce mace ta farko a jihar da yankin arewa mai babbar kujera kamar ta

Paulin Tallen tana so ta zama sanata daga jiharta ta Pilato
Paulin Tallen tana so ta zama sanata daga jiharta ta Pilato
Asali: UGC

Tsohuwar mataimakyar gwamnan jihar Pulato, Jonah Jang, a mulkinsa na farko a 2007 zuwa 2011, Puline Tallen, ta nuna aniyarta ta tsaya wa takarar kujerar sanata a zaben badi na 2019, a karkashi n jam'iyyar APC.

Ta zama minista daga jihar a lokacin Olushegun Obasanjo, kuma tayi mataimakiya ta farko a gidan gwamnati a arewa da jiharta karkashin Jonah Jang, sai dai sun babe a mulkinsu nna farko, inda ta nemi takara daga wata jam'iyyar amma bata ci ba.

DUBA WANNAN: Soyayyar Buhari ta jawo wa wasu

A cewarta, tana kokarin cike guraben mata ne a kujerun da ake dasu na siyasa domin suma a dai dama dasu kamar yadda ake ta kiraye kiraye, inda tace ba son kanta bane, kishin yankinta na kudancin Pulato da ma kishin mata ne ya sanya ta fito takarar.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel