Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wani kamfanin dillancin labarai na yankin gabas ta tsakiya ya bayyana cewar duk da wadanda ake tuhuma din sun musanta aikata laifukan da ake zarginsu da yi, wata majiyar kotu ta tabbatar masu da cewar yanzu haka an kama mutane uku
Jirgin kasan dake jigilar fasinjoji daga garin Abuja zuwa Kaduna a ranar Asabar yayi hadari kan hanyar sa daga garin Abuja zuwa Kaduna jim kadan bayan barin tashar sa dake a unguwar Idu, Kubuwa, birnin tarayya Abuja. Majiyar mu da
Tsohuwar minstar kudi, Kemi Adeosun, ta fice daga Najeriya kwana daya kacal bayan ta mika takardar barin mukaminta biyo bayan samunta da laifin karyar takardar bautar kasa,. Adeosun ta kasance minister kudin Najeriya tun watan Nuw
Mun samu rahoton cewa tsohon shugaban majalisar dattawa, Sanata David Mark, ya kai ziyara birnin Minna na jihar Neja inda ya yi wata ganawar sirrance da tsohon shugaban kasar Najeriya na mulkin soji, Ibrahim Badamasi Babangida.
A yau, Asabar, ne aka sayi wani zane na gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-rufa’i, da wani dalibin jami’ar Ahmadu Bello dake Zaria ya yi cikin minti biyu, a kan miliyan N2m. Mamba a majalisar wakilai daga jihar Kaduna, Mohammed
Sake zaben shugaban kasa Muhammadu Buhari a karo na biyu yayin zaben 2019 zai tabbatar da zaman lafiya da kwanciyar hankali ta dindindin a jihar Borno da kuma yankin Arewa maso Gabashin kasar nan kamar yadda wani dan takara.
Wani tsohon dan takarar kujerar shugaban kasa a karkashin tsohuwar jam'iyyar nan ta NRC (National Repubican Convention), Alhaji Bashir Othman Tofa, ya bayyana cewa zaben 2019 zai tsananin gaske fiye da zaben 2015 da ya gabata.
Yayin da a kusan kowane lokaci al'umma suka fi karkata wajen sanin ainihin kasashen da suka fi yawan al'umma, ya kamata kuma mu mu dan karkata domin mu gano wadanne kasashe ne suka fi karancin mutanen. Tabbas, mutum zai dan yi mam
Daya daga cikin 'yan takarkarin kujerar shugaban kasar Najeriya a zabukan 2019 dake tafe mai suna Fela Durotoye, ya roki 'yan kasar da su taimaka masa su tattara masa kudin da zai sayi fom domin takarar tasa a jam'iyyar adawa ta A
Mudathir Ishaq
Samu kari