Duniya wurin ban mamaki: Jerin kasashe 10 da suka fi karancin mutane a duniya

Duniya wurin ban mamaki: Jerin kasashe 10 da suka fi karancin mutane a duniya

Yayin da a kusan kowane lokaci al'umma suka fi karkata wajen sanin ainihin kasashen da suka fi yawan al'umma, ya kamata kuma mu mu dan karkata domin mu gano wadanne kasashe ne suka fi karancin mutanen.

Tabbas, mutum zai dan yi mamaki ko shakku a zuciyar sa idan ya samu labarin cewa akwai kasar da bata da yawan mutanen da suka kai dari biyar a cikin ta a wannan duniyar ta mu.

Duniya wurin ban mamaki: Jerin kasashe 10 da suka fi karancin mutane a duniya
Duniya wurin ban mamaki: Jerin kasashe 10 da suka fi karancin mutane a duniya
Asali: UGC

KU KARANTA: Dalilai 3 da ka iya sa Shugaba Buhari ya fadi a zaben 2019

Legit.ng ta zakulo mana kasashen da ke da karacin mutane a duniya guda 10, kuma ga su nan tare da yawan mutanen su:

1. Katsar birnin Vatican - Yawan mutanen ta 451

2. Kasar Tuvalu - Yawan mutanen ta 9,893

3. Kasar Palau - Yawan mutanen ta 21,097

4. Kasar San Marino - Yawan mutanen ta 31,595

5. Kasar Liechtenstein - Yawan mutanen ta 37,286

6. Kasar Monaco - Yawan mutanen ta 37,623

7. Kasar tsibirin Marshall Islands - Yawan mutanen ta 52,898

8. Tsibirin Northern Mariana Islands - Yawan mutanen ta 54,541

9. Kasar St. Kitts and Nevis - Yawan mutanen ta 54,944

10. Kasar American Samoa - Yawan mutanen ta 55,434

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng