Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Anyi wani gangamin wasu mutane masu ra’ayi dake ganin gwamnatin jahar Kaduna a karkashin shugabancin Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya zaluncesu ta hanyar rabasu da aikin da suke yin a koyawar, a garin Zaria ta jahar Kaduna.
Haka zalika shima tsohon mataimakin gwamnan jahar Kano, Farfesa Hafiz Abubakar ya yanke wannan tikiti na tsayawa takarar gwamna a babban ofishin jam’iyyar PDP dake Abuja, duk da umarnin da jagoran Kwankwasiyya ya bayar.
Mr Bala Mohammed, shugaban kungiyar malaman kwalejin kimiyya da kere-kere ASUP na kwalejin Tatari Ari da ke jihar Bauchi, ya ce malaman kwalejin ba za su shiga yajin aikin kwanaki 7 da kungiyar kwadago ta kasa nLC ta bayar da umur
Labarin da tashar VOA ta baya na samari a jihar Kebbi na ta zagayawa a shafukan sada zumunci a Najeriya, inda musu ya kaisu har suka shafe watanni biyu suna kidayar yawan kwayoyin gero dake buhu guda, wai ko ya kai yawan 'yan Naje
Duk da magani da kuma bayani akan kokarin kiyaye yawan kwalestarol a cikin jini, Idan ya taru yakan toshe jijiyoyin jini, wanda hakan kan toshe hanyoyin jini. Idan jijiyoyin zuciya kuwa basu samu isasshen jini ba, matsala takan fa
A yayin da hukumar kula da lafiya da tsaron manyan hanyoyi ta FRSC ke ci gaba da tantance manema aikinta a fadin kasar nan, mun samu cewa wasu daga cikin manema aikin sun bayyana wata muhimmiyar buƙata ga gwamnatin tarayya.
Gwamnan ya bayyana cewar duk dan takarar shugaban kasar dake adawa da gudanar da taron gangamin jam’iyyar PDP a Fatakwal dan bakincikin cigaban tattalin arzikin jihar Ribas ne kuma ba zai taba goya masa baya ba. Wike na wadannan
Abraham Olujonwo Obasanjo, dan tsohon shugaban kasar Nigeria, Olusegun Obasanjo ya rubutawa shugaban kasa Muhammadu Buhari wasikar bashi tabbacin goyon bayansa a yakin zaben tazarcensa a zaben 2019. A cikin wasikar da ya aikawa...
Da sanadin shafin jaridar The Punch mun samu rahoton cewa, hukumar 'yan sanda ta jihar Sakkwato ta cafke wasu miyagun 'yan ta'adda 15 da suka shahara da garkuwa da mutane, satar dabbobi da kuma fashi da makami.
Mudathir Ishaq
Samu kari