Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A lokacin da zaben 2019 ke matsowa, matasan Najeriya karkashin inuwar kungiyar cigaban matasa wato Youth Progressive Association for Peace and Development, YPAD, a ranar talata ta nuna goyon bayan ta domin zarcewar mulkin shugaban
Da alamun rikici ya barke cikin gidan Kwankwasiyya yayinda wasu sun balle daga cikin kungiyar bisa ga zabin da shugabansu Kwankwaso yayi na surukansa. Jaridar Daily Nigerian ta bayyana cewa wata majiya na kusa da Farfesa Abubakar.
An kasa cimma dadidaito tsakanin kungiyar kwadago ta kasa (NLC) da gwamnatin tarayya a kan fara yajin aiki gobe, Alhamis. Tun a kwanakin baya ne kungiyar NLC ta bawa gwamnatin tarayya wa'adin wa'adin kwanaki 14 (mako biyu) a kan
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano, Farfesa Hafiz Abubakar, ya dauki takardan takaran kujeran gwamnan jihar Kano karkashin jam’iyyar Peoples Democratic Party, PDP domin kalubalantan surukin shugabansa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso
Uwargidan Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, Hajiya Aisha da ‘yar sa Halima sun karfafawa shugaban kasar gwiwa bayan ya kamala jawabinsa a taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 73 wanda aka gudanar a birnin New York a ranar Talata.
Daga cikin wadanda ke cikin motar akwai Kenneth Adam, Ali Jafaru, Abdulkadir Shaka da Aliyu Audu, mazauna garin Masaka na jahar Nasarawa da rukunin Gunduwawa na jahar Kano, kamar yadda kaakain Yansanda SP Magaji Majia ya tabbatar.
Mahaifiyar 'yar makarantar nan ta Dapchi da har yanzu take a hannun 'yan ta'addan, Lear Sharibu da suka sace ta a watannin baya, mai suna Rebecca Sharibu ta shigar da kara a kotu tana neman diyyar Naira miliyan 500 akan batan diya
Kungiyar kamfen din Buhari/Osinbajo sun gargadi Shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki cewa yana iya kasancewa a hanyarsa ta zuwa gidan yari idan yaki mutunta doka game da binciken lamarin fashin bankin Offa.
Mun samu cewa a ranar Talatar da gabata ne uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari, ta bayyana cewa ko kadan ba ta da hannu cikin kame babban Dogarin ta, Sani Baban-Inna, sai dai ta bayar da dalilin wannan lamari.
Mudathir Ishaq
Samu kari