Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Jam'iyyar APC mai mulki ta kori takarar kujerar Sanata da Suleman Abba, tsohon shugaban rundunar 'yan sanda ta kasa, ke yi a jiharsa ta haihuwa, Jigawa. Sakataren yada labaran jam'iyyar APC na kasa, Yekini Nabena, ne ya sanar da
Bayan kammala tantance yan takarar, jam'iyyar ta bayyana sunayen 'yan takarar majalisun dattijai da ta tantance. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa daga sakataren watsa labarai na APC Mr. Yekini Nabena.
Gwamna Ayodele Fayose na jihar Ekiti, ya yi ikirarin cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya lalata kasar fiye da kimar da za a iya gyarata, yana mai cewa tuni 'yan Nigeria suka gaji da wannan salon mulkin kama karya na shugaban ka
Mun samu rahoton cewa gwamnan jihar Bauchi, Muhammad Abdullahi Abubakar, ya zamto zakaran da ya cafke tikitin takara a zaben fidda gwanin takarar kujerar gwamnan jihar Bauchi na karkashin jam'iyya mai ci ta APC.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito wannan lamari ya faru ne a ranar Litinin, 1 ga watan Oktoba a unguwar Imesi-Ile dake cikin karamar hukumar Obokun na jahar Osuna, kamar yadda kwamishinan Yansandan jahar, Fimihan Adeoye ya bayyana.
A yau, Talata, 2 ga watan Oktoba, ne jagoran jam'iyyar APC na kasa, Bola Tinubu, ya bayyana dalilinsa na daina goyon bayan gwamnan jihar Legas, Akinwumi Ambode, a kokarinsa na sake komawa karagar mulki a karo na biyu. Da yake maga
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito shi dai wannan matashi da ba’a bayyana sunansa bay a hau saman kololuwar gadarnan ce ta Third mailand bridge, inda daga nan ne yayi tsallen badake ya tsunduma cikin tafkin da nufin kashe kansa.
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Ezenwo Wike a ranar Talata, 2 ga watan Oktoba ya gana da dan takarar shugaban kasa a PDP kuma tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar a gidan gwamnatin Port Harcourt.
Mataimakin registrar din makarantar, Abdullahi Abdullahi ya karyata jita jitan da ke yaduwa a shafukan sada zumunta na cewa dalibai 7 ne suka rasa rayukansu. Amma ya jaddada cewa an kashe dalibi daya, biyu kuma sun samu raunuka..
Mudathir Ishaq
Samu kari