Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Fusatattun matasa da ake ganin magoya bayan daya daga cikin yan takarar dake neman tikitin takarar kujeran sanata a karkashin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a birnin tarayya Abuja sun mamaye babban sakatariyar APC.
Kimain sati uku da suka gabata ne aka nemi janar IB Alkali, wanda shine daraktan kudi da mulki na rundunar sojan kasa, amma ba’a same shi ba, sai dai bincike ya nuna inda aka ganshi na karshe shine hanyar Bauchi a garin Jos.
takwas dake adawa da Yari akwai Mataimakin gwamna Ibrahim Wakkala, ministan tsaro Mansur Dan Ali, Sanata Kabiru Marafa, tsohon gwamna Mahmud Aliyu Shinkafi, dan majalisa Aminu Sani Jaji, Engineer Abu Magaji, Dauda Lawal da Mohamme
Dan takarar kujeran gwamna a karkashin Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Gombe, Dr. Jamil Isyaku Gwamna ya sauya sheka zuwa jam’iyyar All Progressive Congress (APC) bayan zaben fidda gwani da aka yi a jiya.
Wani ganau ba jiyau ba, Muhammadu Garba ya bayyana ma majiyarmu cewa Rakumin ya tattake yaron ne bayan babur din ta buge shi a lokacin da yake kokarin tsallka babbar hanyar, sai shi kuma yaron ya nufo a guje akan babur dinsa da ba
Idan da ta amsa din, yana iya yafe mata, wanda a shariance, sai kotu ta sake ta, tunda shi danuwansa ne, to amma kuma watakil yaki yafewar koda ta ce ita tayi, tunda shima akwai yiwuwar ta shigar da kara kan fyaden da tace yayi ma
Shugaban masu rinjaye a majalisar dattawa, Ahmad Lawan a ranar Laraba, 3 ga watan Oktoba ya mallaki tikitin jam’iyyar Progressives Congress (APC) domin takarar kujerar sanata a yankin Yobe ta arewa a zabe mai zuwa.
Rundunar yan sanda a jihar Kan sun kama wasu mutane uku da ake zargin sun shahara wajen sace-sacen ababen hawa a wuraren jama’a cikin jihar. Masu laifin sun hada da Ibrahim Hamisu, Yusuf Musa da kuma Imrana Sani Bala.
Wani dan majalisar wakilai a zauren majalisar taraya dake wakiltar mazabar Taura da Ringim a jihar Jigawa dake a shiyyar Arewa maso yammacin Najeriya, Muhammad Gausu Boyi ya sha da kyar a hannun wasu mafusatan matasa. Kamar yadda
Mudathir Ishaq
Samu kari