Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Mutane 19 ne suka mutu yayinda wasu da ake zargin makiyaya ne suka kai hari kauyen Ariri, karamar hukumar Bassa dake jihar Plateau. Channels TV sun ruwaito cewa makiyayan sun kai hari kauyen ne a ranar Laraba, 3 ga watan Oktoba.
Laftanar-Janar Tukur Yusuf Buratai, ya zargi masu madafun iko da kuma dattawan jihar Jos na kunna wutar rikicin da ta tashi a jihar. A cewarsa, kalaman dattawan da masu madafun iko ne suka harzuka zukatan matasan da suka hadda ri
Karamar ministar harkokin kasashen waje, Hajiya Khadija Ibrahim za ta ajiye mukaminta nan bada jimawa ba don tun karar siyasarta sakamakon nasara da ta samu a zaben fidda gwani na takarar kujerar majalisa na jam’iyyar APC.
Hajiya Khadija Ibrahim, karamar ministar harkokin kasashen waje, ta kayar da Mohammed Ibrahim, dan mijinta, Bukar Abba Ibrahim, a fidda 'yan takara na APC a jihar Yobe. Khadija da Mohammed sun yi takarar neman kujerar majalisar wa
Hatsarin ya faru ne da yammacin yau, Laraba, bayan tankar ta kubuce daga kan hanya tare da tsiyayar da litar man fetur 33,00 da take dauke da shi. Duk ba a fitar da alkaluman asarar rayukan da aka samu ba a hukumance, shaidar gani
A wani littafi da shugaban Boko Haram bangaren Habib, wanda suke kira Albarnawy, dan gidan Muhammad Yusuf, ya rubuta da Larabci, wanda muka samu fassararsa da Hausa, mun tsakuro muku kadan daga cikin irin yadda Boko Haram ke aikin
Dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar adawa ta PDP kuma gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya shiga wata ganawar sirri da tsohon gaban kasar Najeriya, Cif Olusegun Obasanjo, a gidansa da ke garin Abeokuta.
Wani rahoto mai cike da ban mamaki da muka samu ya bayyana cewa, wata babbar kotu can daular Larabawa ta Tsakiya ta yakewa wata uwargida hukuncin dauri na zama a gidan kaso har na tsawon watanni uku bisa yiwa Mijinta hawan kawara.
A yau da Bola Tinubu ya cika aniyarsa ta kayar da gwamnan jiharsa, shekaru 11 bayan ya bar gidan gwamnati, inda shi kuwa Kwankwaso, ya kasa kada nasa gwamnan duk da a 2015 kawai ya bar gidan gwamnati, ya nuna kwankwaso ya sha kasa
Mudathir Ishaq
Samu kari