Gwamnatin Tarayya naso ta kawo karshen shan taba sigari a kasar nan

Gwamnatin Tarayya naso ta kawo karshen shan taba sigari a kasar nan

- Gwamnati ta nanata kokarin ta na hana shan taba a kasar nan

- Ministan Lafiya ne ya fadi

- Taba sigari tana da illa sosai

gwamnatin Tarayya naso ta kawo karshen shan taba sigari a kasar nan
gwamnatin Tarayya naso ta kawo karshen shan taba sigari a kasar nan
Asali: Facebook

A taron da ya halarta a Abuja jiya, kan kiwon lafiya a Najeriya, karamin ministan lafiya, Dr Osagie Ehanire, yace har yanzu gwamnati na kan bakanta na ganin ta haramta sayarwa, shigowa da shan taba sigari a Najeriya.

Taba sigari dai na illatar da mafi yawa daga samari masu shanta a kasar nan, kuma tana kawo cutar huhu da kansa.

A 2015 ne gwamnatin Najeriya ta kudiri wannan aniya ta haramta cutarda 'yan kasa da kamfunna daga Turai keyi inda suke sayar da taba.

DUBA WANNAN: Yadda Kwankkwaso zai koyi siyasa daga Tinubu

Daraktar yada labaru ta ma'aikatar, Mrs Boade Akinola, tace da an gama sanya duk kudure-kuduren dake cikin dokar, za'a mikawa majalisar dinkin duniya daftari, wanda gwamnatin tayi wa take da National Tobacco Control Act (NTCA) of 2015.

Na nan tafe: Shafin Hausa.legit.ng zai sauya suna zuwa Hausa.legit.ng. Wannan cigaba na kuma da fatan zaku cigaba da kasancewa tare da mu.

Sanarwa: Shafin Legit.ng Hausa zai koma LEGIT.ng Hausa. Mungode da kasancewanku tare da mu

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel