BUK ta kafa sansanin wutar lantarki na Sola mai girma a Najeriya

BUK ta kafa sansanin wutar lantarki na Sola mai girma a Najeriya

- Jami'ar BUK ta samar da tashohin ne don inganta kimiyya

- Suna samar da 1000kw, watau 1mw na lantarki

- Za'a adada shirin don moriyar yankin da kasarnan

BUK ta kafa sansanin wutar lantarki na Sola mai girma a Najeriya
BUK ta kafa sansanin wutar lantarki na Sola mai girma a Najeriya
Asali: Twitter

Wani masanin Kimiyya, Muhammad Buhari, a jami'ar Bayero ya Kano, ya samar da tashar lantarki ta farko a jami'o'in Najeriya kuma ta biyu a kasar nan kaf a girma, wadda zata yi amfani da hasken rana don samar da wutar lantarki mai karfin 1MW.

Irin ta ta Lower Usuma Dam, itace mafi girma a irin wannan kashi, kuma ta BUKn, zata samarwa makarantar da karin wutar da ya dara wanda take zuqa daga kamfanoni masu sayarwa.

Za kuma a iya fadada shirin don binciken kimiyya da ma samar da ayyukan yi.

DUBA WANNAN: Yadda Osama bin Laden ya aiko wa Boklo HAram kudaden jihadi

Jihar Kano dai, tayi kaurin suna wajen kin biyan kudin lantarki tun zamanin NEPA, sai dai ga alama, irin wadannan dabaru, zasu habaka kuma zasu karbu, don samar da wutar lantarki mai araha mai dorewa a nan gaba.

Sanarwa: Shafin Legit.ng Hausa zai koma LEGIT.ng Hausa. Mungode da kasancewanku tare da mu.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng