Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Atiku Abubakar dai dan asalin wani gari ne da ake kira Jada, jihar Adamawa kuma an haife shi ne a ranar 25 ga watan Nuwamba, 1946 kuma shi kadai ne ya rayu a cikin 'ya'yan da mahaifan sa suka haifa a tare. Da farko dai mahaifin At
Ba boyayyen abu bane cewar manyan 'yan siyasar Najeriya sun tara kazamin arziki daga mukamai daban-daban suka rike a gwamnati. Wani nazari da bayanai da jaridar Forbes ta fitar a watan Satumba na shekarar nan da muke ciki, 2018
A jiya ne dai babbar jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya ta yi babban taron ta na gangami domin zabar dan takarar da zai jagoranci jam'iyyar zuwa ga zaben shugabancin kasar a shekarar 2019 dake ta kara karatowa. An shirya gabatar da
Uwar gidan shugaban kasar tarayyar Najeriya, Aisha Buhari ta fito fili ta nuna rashin jin dadin ta game da yadda jam'iyyar su ta APC ta gudanar da zabukan fitar da gwani a dukkan matakai a karkashin jagorancin Adams Oshiomhole. Ma
A yanzu haka wakilai da zasu kada kuri'a, mambobi da ragowar masoya da masu goyon bayan jam'iyyar PDP na can garin Fatakwal na jihar Ribas domin zaben dan takarar shugaban kasa daga cikin 'yan takara 12. Sai dai daga rahotanni dak
Mun samu rahoton cewa, Alhaji Nasiru Sule Garo, dan majalisa mai wakilcin mazabar kananan hukumomin Kabo da Gwarzo a majalisar wakilai, ya lallasa kanin sa wajen lashe tikitin takarar kujerar na jam'iyyar adawa ta PDP.
An jiyo wani babban rabaran na cocin Household of God Church International Ministries yana fadin hasashen abub uwan da ya jiyo a wahayi wai zasu faru kafin ayi zaben 2019 a kasar nan Najeriya, shima dai yana takarar shugabancin ka
Dakarun soji na Batakiya ta 3 da ke Gamboru Ngala, sun dakile wani hari da Boko Haram tayi yunkurin kaiwa, tare da bude wuta ga mayakan, inda suka samu nasarar kashe 3 daga cikinsu, yayin da sauran suka arce bayan samun raunuka.
A kokarin gwamnatin Tarayya na dawo da martabar noma da kiwo a tsakanin 'yan Najeriya, kamar yadda yake a baya, kafin a gano main fetur mai kawo kudi cikin sauki, a yanzu gwamnatin ta sha alwashin taimakawa manoma ta hanyoyi da da
Mudathir Ishaq
Samu kari