Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Akwai tsoron cewa gwamnonin jam'iyyar 11 na iya goyon bayan wani dan takara guda daya tilo. Duba da irin muhimmiyar rawar da gwamnonin ke takawa a harkokin jam'iyyar, masu fashin baki na ganin cewa duk wanda suka tsayar, zai iya s
Gwamnan jihar Zamfara, Abdul'aziz Abubakara Yari, ya kirayi dukkanin magoya bayansa akan su fito kwansu da kwarkwarta domin gudanar da zanga-zangar lumana dangane da hukuncin shugaban jam'iyyar APC kan zaben fidda gwani na jihar.
Wata babbar kotun jiha da ke da zama a Birnin Kebbi ta yanke hukuncin kisa ga Usman Aliyu, wanda aka fi sani da Kwastoma, direban da ya shahara wajen ganganci da mota, wanda ya kashe RMA (III) Muhammad Babangida, a shekarar da ta
SP Jinjir ya labarta yadda hatsarin ya auku da cewar, mummunan hatsarin mota ne ya zama silar mutuwar wakilan, bayan da suka je karamar hukumar Gumel don jefa kuri'arsu, a hanyarsu ta komawa karamar hukumarsu, Guaiwa, bayan jefa
Hukumar hana fasa kwabri ta kasa (Kwastam), sashen 'Zone A' na gwamnatin tarayya, a ranar Alhamis, hukumar ta ce ta samu nasarar cafke kayayyaki daban daban wadanda ba su da takardar DPV da suka kai darajar Naira biliyan biyu
Kasuwa ta bude ma ýan chanji dake kasuwanci musamman a wajaje dake kusa da babban Hotel din Port Harcourt inda abubuwa suka rinchabe masu sakamakon daruruwan kwastamomi da suka mamaye su wadanda ake zargin wakilan PDP ne.
Daya daga cikin masu neman tikitin takarar gwamna a jam'iyyar APC a jihar Zamfara dake a shiyyar Arewa maso gabashin Najeriya kuma Sanatan dake wakiltar mazabar jihar ta Zamfara ta tsakiya, Sanata Kabiru Marafa ya ce akwai yiwuwar
Za ku ji cewa babbar jami'ar nan mai horas da dakarun soji ta Najeriya watau NDA, Nigeria Defence Academy, ta yiwa Muhammad Indimi babban karamaci na Digirin Digirgir watau Digiri na uku yayin bikin yaye dalibanta a jihar Kaduna.
Don haka, jam'iyyar ta haramtawa gwamnan jihar Zamfara, H.E Alh. Abdul'aziz Abubakar Yari da kuma korarrun shuwagabannin saka hannu a zaben fitar da gwani na jihar da jam'iyyar za ta gudanar. Za a gudanar da zaben ranar asabar 5..
Mudathir Ishaq
Samu kari