Jiha bayan jiha: Ku duba yawan deliget-deliget din da suka jefa kuri'a a zaben PDP
A jiya ne dai babbar jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya ta yi babban taron ta na gangami domin zabar dan takarar da zai jagoranci jam'iyyar zuwa ga zaben shugabancin kasar a shekarar 2019 dake ta kara karatowa.
An shirya gabatar da zaben na fitar da gwanin ne a garin Fatakwal, babban birnin jihar Ribas inda kuma ba'a soma kada kuri'i ba har sai can tsakar dare sakamakon harkokin siyasa da kuma neman masu zabe watau deliget da aka cigaba da yi.
Legit.ng dai ta tattaro maku jerin yawan wadanda suka jefa kuri'u daga kowace jiha a Najeriya.
Abia 106
Adamawa 76
Akwa Ibom 153 amma 151 suka yi zaben
Anambra 54
Bauchi 73
Bayelsa 74
Benue 121
Borno 57
Kuros Ribas 95
Delta 141
Edo 79
Eboyin 101
Enugu 121
Ekiti 109 amma mutum 107 sukayi zaben
Gombe 89
Kaduna 103
Kano 129 amma mutum 128 ne sukayi zaben
Imo 117 amma mutum 104 suka yi zaben
Abuja 36 Amma mutum 35 sukayi zaben
Jigawa 84

Asali: Original
KU KARANTA: Atiku Abubakar ya kama hanyar lashe zaben fitar da gwani na PDP
Katsina 102 amma mutum 101 sukayi zaben
Kebbi 68 amma mutum 65 sukayi zaben
Kogi 94 amma mutum 93 sukayi zaben
Kwara 102
Lagos 64
Nasarawa 62
Niger 83
Ondo 64
Osun 88
Ogun 21
Oyo 88 Amma mutum 87 sukayi zaben
Plateau 76 Amma mutum 74 sukayi zaben
Rivers 131
Sokoto 95
Taraba 93
Yobe 59 Amma mutum 58 sukayi zaben
Zamfara 48
Jimlar mutane 3,274 ne aka tantance a wajen taron daga dukkan fadin Najeriya
Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng