Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Yayinda majalisar dattawa ke shirin dawowa yau Talata, 9 ga watan Oktoba 2018 bayan an kammala zabukan fidda gwanin dukkan jam’iyyun siyasa bisa ga umurin hukumar INEC, NAIJ.com ta kawo muku sanatoci 22 da ba zasu koma majalisar.
A yanzu haka rundunar yansandan jahar Krosribas na cikin zaman jimami yayin da kwamishinan yansandan jahar, Hafiz Inuwa Muhammed ya tabbatar da cewa wasu yan fashi da makami sun bindige wani jami’in dansanda, Ebri Ogban.
“Gwamna Jibrilla gwamnan APC ne wanda yake ma APC aiki, kuma bas hi da wata manufar goyon bayan duk wani dan takara da ya wuce shugaban kasa Muhammadu Buhari, baya goyon bayan wani dan takara wand aba na APC ba.” Inji Sajoh.
Daga karshe karancin manyan makarantun ilimi a yankin karaduwan jahar Katsina ya zo karshe a yayin da tsohon dan takarar gwamnan jahar Katsina Injiniya Nura Khalil ya dauki gabaran gina sabuwar jami’a da kuma kwalejin kimiyya da f
Gwamnan jahar Kaduna Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya karrama wani shahararren attajiri mai karfin arziki, kuma surukin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Alhaji Muhammad Indimi, inda ya shirya masa waliman karramawa a Kaduna.
Atiku Abubakar ya yi amfani da matarsa ta 4, Jennifer Douglas, yar asalin kasar Amurka, wajen shigar da $40m zuwa cikin kasar Amurka, kudin da ake zargin an sace su ne a tsakanin shekarar 2000 zuwa 2008. Kudaden cin hanci da
NAIJ.com ta ruwaito Tambuwal ya sanar da taya Atiku murnar ne cikin wata sanarwa daya fitar a ranar Lahadi, 8 ga watan Oktoba dake dauke da sa hannunsa inda ya yi alkawarin taimaka ma Atiku da duk gudunmuwar da yake bukata don cim
Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewar an zabi Binta Masi Garba, Sanata daya tilo daga arewacin Najeriya, a matsayin 'yar takarar kujerar Sanatan jihar Adamawa ta Arewa a karo na biyu. An zabe ta ba tare da hama
A jiya ne dai taron gangamin babbar jam'iyyar adawa ta PDP da aka dade ana tsumaye ya zo karshe inda kuma tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya kuma fitaccen dan siyasar nan Atiku Abubakar ya samu nasarar samun tikitin takarar
Mudathir Ishaq
Samu kari