Hotuna: Daga dawowa, Zanga-zanga ya barke majalisar dokokin tarayya

Hadiman yan majalisun wakilai da dattawan Najeriya kuma ma’aikatan majalisar sun kaddamar da zanga-zangan lumana kan bashin alawus da suke bi na tsawon shekaru uku yanzu.

Ma’aikatan sun gudanar da zanga-zangan ne a harabar majalisar dokokin inda suka wakokin zanga-zanga rike da takardu masu rubutu akansu mai cewa, “Mu hadimai ne, ba bayi ba”.

Hotuna: Daga dawowa, Zanga-zanga ya barke majalisar dokokin tarayya
Hotuna: Daga dawowa, Zanga-zanga ya barke majalisar dokokin tarayya
Asali: UGC

Majalisar dattawa ta dawo bakin aiki yau kuma ba tare da dadewa ba suka koma ganawar cikin gida inda shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki, ya jagoranta.

Hotuna: Daga dawowa, Zanga-zanga ya barke majalisar dokokin tarayya
Hotuna: Daga dawowa, Zanga-zanga ya barke majalisar dokokin tarayya
Asali: UGC

Nyakari-Abasi Etuk, wanda ya jagoranci zanga-zangar ya bayyanawa manema labarai cewa ba’a biyasu alawus ba tun lokacin da Saraki ya zama shugaban majalisar.

Hotuna: Daga dawowa, Zanga-zanga ya barke majalisar dokokin tarayya
Hotuna: Daga dawowa, Zanga-zanga ya barke majalisar dokokin tarayya
Asali: UGC

Hotuna: Daga dawowa, Zanga-zanga ya barke majalisar dokokin tarayya
Hotuna: Daga dawowa, Zanga-zanga ya barke majalisar dokokin tarayya
Asali: UGC

Sanarwa: Shafin Legit.ng Hausa zai koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewa damu.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel