Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Marafa ya musanta wannan rahoto dake cewa wai dambe ya kaure tsakaninsa da wasu yan takarar gwamnan jahar Zamfara a karkashin inuwar jam’iyyar APC, daga nan ne jami’an DSS dake wajen suka kama shi, kamar yadda NAIJ.com ta ruwaito.
Bayan karanta wasikar yayin zaman majalisar na yau, a karo na farko tun bayan tafiya hutu a watan Yuni, majalisar ta kafa kwamitin da zai kara nazarin sabbin dokokin da shugaba Buhari ya ki amincewa da su. Duk da kasancewar shugab
Kwamitin ta yanke hukuncin ne a taron ta na 119 da tayi a ranar Alhamis, 4 ga watan Octoba. Malaman da aka kora sun hada da: Dr. Adubunmi Ayoola Sunkanmi, mai neman zama farfesa a bangaren tattali na jami'ar ; Dr. Ogunwande Isiaku
Daga karshe rundunar Sojan kasa ta bakin Kaakakinta, Birgediya Texas Chukwu ta nemi jama’a da su tabbata sun bata muhimman bayanai game da duk wani abinda suka sani da ya shafi ayyukan Boko Haram don bata damar gamawa da su.
A yanzu, Cif joji na kasa, Alkalin Alkalai, Jastis Walter Onnoghen, a taron kotunan da Asset Management Corporation of Nigeria (AMCON) din, an sami cimma matsaya kan yadda za'a rage bata lokaci da kumbiya-kumbiya ta kotuna kan yad
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito wannan lamari ya sanya fusatattun matasa rufe hanyoyin da suka ratsa ta unguwar tare da banka ma tayoyi wuta don nuna bacin ransu ga kisan da Sojan yayi tare da caka ma jami’in Dansanda wuka.
A ranar Lahadi ta karshen makon jiya ne PDP ta sanar da cewar Atiku Abubakar, tsohon mataimakin shugaban kasa, ne ya yi nasara a zaben fitar da dan takarar shugaban kasa da jam'iyyar ta yi a garin Fatakwal na jihar Ribas. Sai dai
Gwamnatin PDP dai, bata iya ceto kowa ba a wancan lokacin, inda tayi shakulatin bangaro da lamarin. Sai da ta APC tazo, sannan ne ta ceto wasu daga matan, amma daki kusan rabi na can a bauta. Sun kuma zargi wannan gwamnati itama
A cikin shekaru shida da muka kafu, kamfanin samar muku da Labaru da Nishadantarwa, Ilimantarwa da ma wayar da kai, mun yi zarra kuma munyi fice daga sauran tsararraki da muka taras a kasuwar, mun kuma yi ayyuka da yawa babu kakka
Mudathir Ishaq
Samu kari