Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Rahotanni sun bayyana cewar mahukuntan kamfanin ne su ka dira yankin da manyan motocin rusau tare da fara rushe dukkan gidaje da bishiyoyin yankin bisa dalilin cewar kamfanin sukarin ne ya mallaki dukkan yankin. An yi kiyasin cewa
Jami'an 'yan sandan Najeriya shiyyar jihar Ogun dake a yankin Kudu maso yammacin Najeriya sun samu nasarar cafke wani mutum da ake zargin kasurgumin barawo ne da kan sanya kayan sojoji tare da kwacewa jama'a kudaden su a Karamar h
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana yadda gwamnatin sa ke zaune cikin shiri da daurin damara na yakar duk wani koma baya ta fuskar zaman lafiya da kwanciyar hankali gami da hadin kai na al'umma a kasar nan.
Wasu hotuna na motocin kamfe-kamfe dauke da hotunan dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a zaben 2019 Alhaji Atiku ABubakar sun fara fita a safukan sadarwar zamani da kuma yanar gizo kwanaki kadan bayan da lashe zaben fitar
Wani kamfani na kwararrun 'yan kasuwa na Waltersmith Refining and Petrochemical Company Limited a turance ya bayyana kudurin sa na aiki gadab-gadan wajen kamma gina matatar man fetur mai girman gaske da ka iya tace litar danyen ma
Labarai da ke dakin watsa labarai na naij.com sun tabbatar da cewar mambobin PDP, tsagin Kwankwasiyya, a jihar Kano sun fusata tare da fara kona katinsu na jam'iyyar saboda canja sunan Abba K. Yusif, dan takarar Sanata Rabi'u Musa
Wata kotu a kasar Masar ta yankewa wasu mutane 17 hukuncin kisa inda ta kara yankewa wasu mutum 19 hukuncin daurin rai da rai da wasu 10 wadanda zasuyi shekaru 10 zuwa 15 a gidan kaso bisa laifin tada bama bamai
Dangote Foundation, gidauniyar hamshakin attijiran nan Alhaji Aliko Dangote ta ware zunzurutun dukiya ta Dalar Amurka miliyan 50 domin magance yunwa da kuma cututtuka masu nasaba da karancin abinci masu gina jiki a fadin Najeriya.
Limamiyar farko ta mata wacce ta jagoranci kungiyar masallacin mata dake Copenhagen mai suna masallacin Mariam. Mai kwato hakkin musulmai ce a abubuwan da suka danganci hadin kan mata. Tayi rubuce rubuce akan musulunci da siyasa..
Mudathir Ishaq
Samu kari