Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kasa da sa'o'i 48 da dawowa dad hutun kusan wata uku, majalisar wakilai ta kasa ta yi barazanar rufe zauren majalisar domin nuna fushin su da kama wani mamba na APC, Abdullahi Lado, daga jihar Neja da hukumar 'yan sanda ta yi. Wan
Haka zalika majiyar NAIJ.com ta ruwaito Takai ya samu goyon bayan shuwagabannin jam’iyyar PDP na kananan hukumomin talatin da takwas daga cikin arba’in da hudu da ake dasu a jahar Kano a wani kwarya kwaryan taro da aka yi a Abuja.
Wasu daga cikin yayan jam’iyyar APC sun yi gaban kansu wajen yin juyin mulki a majalisar dokokin jahar Ekiti inda suka tsige kaakakin majalisar, Honorabul Kola Oluwawole a zaman majalisar na ranar Alhamis 11 ga watan Oktoba, inji
Da sanadin jaridar The Punch mun samu rahoton cewa, an tabbatar da salwantar rayuwar wani sojan kasa yayin da wasu 'yan tadda rike da bindigu suka samu nasarar yin garkuwa da wata Matashiya, Hafsat Gambo, mai shekaru 21 a duniya.
Haka zalika jirgin zai ratsa biranen har zuwa bahar maliya, inda tashar jirgin rawu na biyu mafi girma a kasar yake, watau tashar jirgin ruwa ta tunawa da Sarki Abdullahi, sa’annan za dauki adadin fasinja miliyan uku a duk shekara
Wata kungiyar Yarbawa mai suna O’dua People’s Congress (OPC) sun yaba ma billowar tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar a matsayin dan takarar jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a zaben 2019.
Hakazalika kasar Egypt tazo ta uku da dala biliyan 78,Algeria da dala biliyan 66,Libya da dala biliyan 65,Botswana da dala biliyan 22.675, Ghana da dala biliyan 20.458,Morocco da dala biliyan 18,Ivory Coast da dala biliyan 11 sai
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya mayar da matani kan rahotannin da kafafen yada labarai ke yadawa cewa an samu bidiyo da ke nuna inda yake karban cin hanci. Jaridar Daily Nigerian ta bada rahoton cewa an kama gwamna
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito jami’an rundunar SARS ne suka yi awon gaba da dan majalisa Abubakar Lado mai wakiltar mazabar Gurara/Sule/Tafa tun kimanin kwanaki hudu da suka gabata, kuma har yanzu ba zance babu amo, babu wanda ya ji
Mudathir Ishaq
Samu kari