Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Da yammacin ranar Juma'a ne dai muka samu labarin cewa Atiku Abubakar wanda ya lashe zaben fitar da gwani sannan kuma ya samu tikitin takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP zabe mai zuwa ya zabi Peter Obi a matsayin mataimakin sa.
Rundunar Yansandan jahar Kogi ta sanar da kama wasu miyagun mutane dake ci tare da sayar da naman mutum don yin tsafe tsafe, tare da yin bajakolinsu a babban hedikwatar rundunar Yansandan Najeriya dake babban birnin tarayya Abuja.
Elrufai yace koda Buhari ba zai tsaya a 2019 ba, toh jam'iyyar bazata ba Atiku tikitin neman shugabancin kasa ba saboda tsohon gwamnan Kano kuma Sanata a yanzu Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ne yake biye da Buhari a zaben fidda gwani a
Babban malamin nan na Musulunci, Sheikh Ahmed Gumi ya bayyana dalilinsa na zuwa wajen sulhunta tsakanin tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo da tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takara a PDP, Atiku Abubakar.
Hukumar bada agajin gaggawa ta kasa NEMA ta ce sama da 'yan Nigeria 10,000 ne suka yanke shawara tare da dawowa gida a kashin kansu daga kasar Libya, kama daga watan Afrelun 2017 zuwa watan Oktobar 2018. Kamfanin dillancin labarai
Hukumar yan sandan Najeriya, shiyar jihar Kogi ta damke masu garkuwa da mutane, kisan kai, amfani da sassan jikin mutane 16 da suka addabi jihar Kogi da jihohin da ke makwabtaka da Kogi. Kana su suka kashe Isfekton yan sanda.
Anyi jana’izar Shugaban hukumar jiragen kasa na Najeriya, Injiniya Usman Abubakar wanda ya rasu a babban birnin tarayya Abuja a yau Juma’a, 12 ga watan Oktoba. Usman ya rasu a ranar Alhamis, 11 ga watan Oktoba yana da shekaru 68.
Shugaba Muhammadu Buhari, a yau, Juma’a ya kuma ganawa da gwamnonin jam’iyyar All Progressives Congress (APC), hudu a fadar shugaban kasa dake Aso Villa, birnin tarayya Abuja. Hadimin shugaba Buhari kan sabbin kafafen yada labarai
Sowore ya zargi Moghalu ne da cewa bashi da masaniya game da matsalolin ma’aikata, a cewar Sowore har yanzu Moghalu bashi da wani tabbatacce kuma sahihin tsari na yadda zai kaddamar da karancin albashi ga ma’aikata.
Mudathir Ishaq
Samu kari