Fuskoki da sunayen masu garkuwa da mutane 16 da yan sanda suka kama

Fuskoki da sunayen masu garkuwa da mutane 16 da yan sanda suka kama

Hukumar yan sandan Najeriya, shiyar jihar Kogi ta damke masu garkuwa da mutane, kisan kai, amfani da sassan jikin mutane 16 da suka addabi jihar Kogi da jihohin da ke makwabtaka da Kogi. Kana su suka kashe Isfekton yan sanda, Abdul Alfa.

Kakakin hukumar yan sanda, DCP Jimoh Moshood, ya bayyanasu ne a yau Juma’a, 12 ga watan Oktoba, 2018. Ya ce wadannan yan barandan sun shahara wajen kashe mutanen da suka sace sannan su siyar da sassan jikinsu ga wasu masu kudi.

Fuskoki da sunayen masu garkuwa da mutane 16 da yan sanda suka kama

Fuskoki da sunayen masu garkuwa da mutane 16 da yan sanda suka kama
Source: Facebook

Ga jerin sunayensu:

Abdulahi Ibrahim Ali a.k.a (Halims)

Alhaji Shaibu Adamu a.k.a AYE-MARINA

YAKUBU HAMIDU ‘M’ 39Yrs – Shugabansu kuma dan banga

UBILE ATTAH ‘M’

Julius Alhassan

Shehu haliru a.k.a fedeco

Abdullahi Tijani

Akwu audu ‘m’ 21yrs a native of ankpa

Alhaji abdullahi Zakari

Sale Adama

Musa Abdulahi

Yakubu Yahaya

Adama Shagari

Baba Isah

Isaac Alfa

Idoko Benjamin

KU KARANTA: Saboda cutar kwastoma: An rufe gidajen man fetur 30 a garin Benin

Daga cikin mutanen da suka kashe suka sayar da sassan jikinsu sune:

(i) James

(ii) Christopher

(iii) Mohammed

(iv) Small Case

(v) Omu

Sanarwa: Nan bada dadewa ba, shafin Hausa.legit.ng zai sauya suna zuwa Hausa.legit.ng. Hakika wannan babban ci gaba ne kuma muna fatan zaku cigaba da kasancewa tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukan mu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel