Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Sai dai hadimin gwamnan, Abdu Labaran, ya musanta cewar gwamnan ba gwamna Masari ne ya bayar da kudin ba. Daga baya ma'aikatan sashen Hausa na Radiyon Amurka sun raba kudin a tsakaninsu. Daga cikin ma'aikatan da su ka ci moriyar
Juma'ar da ta gabata ne Otunba Gbenga, jagoran kungiyar yakin neman zaben tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya bayyana dalilin da ya sanya aka zabi Peter Obi a matsayin wanda zai yiwa Atiku mataimakin shugaban kasa.
Obasanjo na wadannan kalamai ne a bainar jama'a yayin gabatar da jawabi a wurin wani taron hadin gwuiwa tsakanin bankin duniya da IMF a garin Bali, kasar Indonesia. "Zamu samu shugaban kasa da zai sa hannu a kan yarjejeniyar, ba
A yau ne, sarkin Kano Muhammadu Sanusi II, ya nada Alhaji Abdulkadir Maitama Sule, a matsayin sabon dan masanin Kano. An nada Abdulkadir, da ga marigayi tsohon dan masanin Kano, Sule Maitama, yau, Asabar, a fadar sarki Sanusi II
Wata tsaliliyar budurwa mai suna Lulu Jemimah mai shekaru 32 a duniya da kuma take 'yar asalin kasar Uganda ta jefa al'ummar Nahiyar Afrika da ma duniya baki daya cikin al'ajabi bayan da ta auri kanta. Budurwar dai kamar yadda muk
Tun kafin majalisar dattijai ta dawo daga hutun da ta tafi a cikin satin da ya kare batun tsige shugaban majalisar Bukola Saraki ya ke cigaba da yawo a kafen yada labarai. Sai sai wani abun mamaki shine yadda sanatoci da shugabann
Wani hoto da aka dauka da tsohon gwamnan jihar Sokoto, Alhaji Attahiru Bafarawa da Sanata Alu Magatakarda Wamakko da kuma jigo a jam'iyyar APC ta kasa, Cif Bola Tinubu ya haifar da rudani a dandalin sadarwar zamani. Ganin mutanen
Umahi, Chiyaman din kungiyar gwamnonin kudu maso gabas yace an ware shuwagabannin da gwamnonin yankin. Yace duk matsayin da za'a bada a yankin sai masu ruwa da tsakin kudu maso gabas sun amince. Zaben Peter Obi da Atiku Abubakar..
Titi Abubakar, matar dan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ta bukaci mata da su zabi shuwagabannin da suke ganin sun cancanta a babban zabe na 2019. Titi ta ce akwai kyakkyawar makoma ga Nigeria
Mudathir Ishaq
Samu kari