Jerin sunayen mutane 50 da Buhari ya haramtawa fita daga Najeriya

Jerin sunayen mutane 50 da Buhari ya haramtawa fita daga Najeriya

A jiya Asabar, shugaba Muhammadu Buhari ya saki jawabi da ya kidima mutanen Najeriya kan mutane akalla hamsin da ake zargi da cin hanci da rashawa. Ya bada umurnin haramta musu fita daga Najeriya.

Shugaban kasa ya bada wannan umurni ne bayan kotu ta tabbatar da cewa yanada ikon rike dukiyoyin dukkan wanda ake zargi da rashawa.

Cikin wadanda wannan abun ya shafa sune Tsaffin gwamnonin Najeriya 14, tsaffin ministoci bakwai, tsaffin sojoji shida, tsaffin alkalai biyu, da wasu yan siyasa.

Karanta jerin sunayensu

KU KARANTA: Tambuwal ya yi barazanar kwancewa mai gidansa Wamakko zani a kasuwa

Tsaffin gwamnoni:

Saminu Turaki (Jigawa),

Murtala Nyako (Adamawa),

Adebayo Alao-Akala (Oyo),

Gabriel Suswam (Benue),

Rasheed Ladoja (Oyo),

Orji Uzor Kalu (Abia),

Danjuma Goje (Gombe),

Attahiru Bafarawa (Sokoto),

Muazu Babangida Aliyu (Niger);

Chimaroke Nnamani (Enugu);

Sule Lamido (Jigawa);

Gbenga Daniel (Ogun);

Ibrahim Shehu Shema (Katsina).

Ahmadu Fintiri (Adamawa)

Tsaffin ministocin:

Nenadi Usman,

Bashir Yuguda,

Jumoke Akinjide;

Bala Mohammed;

Abba Moro;

Femi Fani-Kayode;

Sunayen tsaffin sojojin:

Kanal Sambo Dasuki

Air Marshal Alex Badeh;

Vice Admiral A. D. Jibrin;

Air Marshal Mohammed Dikko Umar;

Sunday Ehindero

Air Marshal Adesola Amosu;

Tsaffin Alkalan sune:

Justice Rita Ofili-Ajumogobia

Justice Innocent Umezulike

Sauran yan siyasan sune:

Shugaban tashar AIT Raymond Dokpesi

Waripamowei Dudafa

Olisa Metuh;

Jide Omokore;

Ricky Tarfa

Dele Belgore (SAN).

Muhimmiyar sanarwa: Shafin Legit.ng Hausa zai koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng