Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Nuƙusani wajen naɗa babban sarkin ƙabilar Tangale ya haifar da tarzoma da kuma firgici ga baƙi mazauna garin wanda hakan ya sa gwamnan jiha magana kan lamarin
Da alama zirar da Gumi yake kai wa wajen sulhu da masu garkuwa da mutane na neman barin baya da ƙura saboda zargin sa da ake yi kan zama malamin ƴan ta'adda
Satar mutane na cigaba da faruwa a Najeriya inda aka sace wani sarkin gargajiya a Rivers tare da farmaki da aka kai wa wasu 'yan jaridu huɗu bayan kammala aiki
Sheik Ahmad Gumi ya bayyana cewa masu garkuwa da mutane ba fa ƴan ta'adda ba ne da ke more kashe rayukan al'aumma ba.Karanta domin jin ƙarashen ra'ayin nasa.
Sabon Jami'an dai ya maye gurbin Kanar Mohammed Lawal Abubakar wanda tsaron lafiyar shugaban tun farkon wa'adinsa na mulki a shekarar 2015. Danna don karantawa
Mai bawa shugaban kasa shawara a kan harkokin da suka shafi tsaro, Babagana Monguno, ne ya jagoranci tawagar wakilan gwamnatin tarayya a wurin taron da aka guda
Wani Matashi mai saka faifan garmaho a gidan rawa (wato DJ) zai shafe wata shida a gidan yari bisa samunsa da laifin bude shafin Facebook da sunan tsohon hafsan
Hukumar hana fasa kwabri ta kasa (Kwastam, NCS) ta ce ta samu umurni daga ma'aikatar kudi, kasafi da tsare tsaren kasa, na tabbatar da rage harajin da ake karba
Da aka tambaye shi ko yana ganin gwamna Ganduje yana son daukar fansa ne akan Malamin saboda rashin goyon bayansa a zaben 2019, sai ya ce, "me yasa bai dauki ma
Mudathir Ishaq
Samu kari