Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kungiyar dalibai ta Najeriya NANS, National Association of Nigerian Students, a yau Juma'a ta bai wa shugaban kasa Muhammadu Buhari wa'adin kwanaki bakwai akan ya binciki gaskiya kan zargin aikata rashawa ta gwamnan jihar Kano.
Rahotanni sun kawo cewa hukumar kwastam na Najeriya sun kama kwantena cike da jar miya (dage-dage) da wasu kayayyaki da kudinsu ya kai kimanin N27,960,000 wanda aka shigo da su daga kasar China. An kama kwantenan ne a Lagas.
Shugaban kungiyar ya bayyana tsarin gwamnatin na 'ba aiki ba biyan albashi' a matsayin tsantsar rashin darajta ma'aikata, da kuma rashin martabar bukatun aikin gwamnati, da kaucewa dokokin da aikin gwamnati a kasar ya tanadar.
Hukumar kula da kudin tallafi na jahar Kaduna, ta sanar da ware makudan kudi naira miliyan dari shida dan casa’in da hudu, da dari shidda da tamanin da biyu (N694, 600, 000) don biyan daliban jahar kudin tallafi na shekarar 2017/2
Kamfanin dillancin labaru, NAN, ta ruwaito gwamnatin kasar Amurka ta kulla wata yarjejeniya tsakaninta da gwamnatin jahar Kebbi don habbaka harkokin noma a jahar ta hanyar kashe makudan kudade da suka kai dala miliyan goma.
Watatsiya mai shekaru 29 ya bayyana ma majiyarmu cewa ya fara wannan tattaki ne tun a ranar 7 ga watan Oktoba, kimanin awanni kadan kenan bayan an bayyana tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar a matsayin wanda ya lashe za
A daren ranar Alhamis din da ta gabata shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya sake bayar da tabbaci tare da jaddada matsayarsa kan cewa sauran kiris gwamnatin tarayya ta kawo karshen ta'ddancin Boko Haram a kasar nan ta Najeriya.
Tajudeen Ahmed, kodinetan kungiyar matasa musulmi ta kasa (NACOMYO), ya bayyana rashin jin dadin nasu, na wariyar da Fayemi ya nuna a rabon manyan mukamai 3 na gwamnatinsa. Kungiyar ta bukaci gwamnan da ya gaggauta sake wani rabon
A ranar Alhamis, gwamnatin tarayya ta yi zargin cewa jam'iyyun hamayya sun dukufa wajen tara makamai don tayar da zaune tsaye a babban zabe na 2019 da ke gabatowa. Haka zalika ta yi zargin cewa jam'iyyar hamayyar na kokarin tayar
Mudathir Ishaq
Samu kari