Zancen kashe: Sunayen mutane 47 da za su yi takarar shugaban kasar Najeriya a 2019

Zancen kashe: Sunayen mutane 47 da za su yi takarar shugaban kasar Najeriya a 2019

Bayan kammala dukkan zabukan fitar da gwani da jam'iyyun siyasar Najeriya suka yi game da zabukan shekarar 2019 mai zuwa kamar dai yadda hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta tsara, yanzu a iya cewa sunayen dukkan 'yan takara sun kammala.

Wannan ne ma ya sa muka dukufa wajen zakulo maku sunayen dukkan 'yan takarar jam'iyyun da za su yi takarar kujerar shugaban kasa a zaben mai zuwa kamar dai yadda doka ta tanada.

Legit.ng Hausa ta tattaro maku su kuma ga su nan a kasa:

Zancen kashe: Sunayen mutane 47 da za su yi takarar shugaban kasar Najeriya a 2019
Zancen kashe: Sunayen mutane 47 da za su yi takarar shugaban kasar Najeriya a 2019
Asali: Twitter

KU KARANTA: Manjo Al'mustapha ya caccaki Buhari

1. MUHAMMADU BUHARI - Jam'iyyar ALL PROGRESSIVES CONGRESS (APC)

2. ATIKU ABUBAKAR - Jam'iyyar PEOPLES DEMOCRATIC PARTY (PDP)

3. DR. ADESINA FAGBENRO-BRYON - Jam'iyyar KOWA PARTY (KP)

4. REVEREND CHRIS OKOTIE - Jam'iyyarFRESH DEMOCRATIC PARTY (FDP)

5. MR GBENGA OLAWEPO HASHIM - Jam'iyyar AFRICAN PEOPLES TRUST (APT)

6. HON HAMISU SANTURAKI - Jam'iyyar MEGA PARTY OF NIGERIA (MPN)

7. CHIEF SAM EKE - Jam'iyyar GREEN PARTY OF NIGERIA (GPN)

8. DR OLAPADE AGORO - Jam'iyyar NATIONAL ACTION COUNCIL (NAC)

9. EDOZIE MADU - Jam'iyyar INDEPENDENT DEMOCRATS (ID)

10. ELDER WILLIAMS OLUSOLA AWOSOLA - Jam'iyyar DEMOCRATIC PEOPLES CONGRESS (DPC)

11. USMAN IBRAHIM ALHAJI - Jam'iyyar NATIONAL RESCUE MOVEMENT (NRM)

12. OBY EZEKWESILI - Jam'iyyar ALLIED CONGRESS PARTY OF NIGERIA (ACPN)

13. ALHAJI AHMED SAKIL - Jam'iyyar UNITY PARTY OF NIGERIA (UPN)

14. PRINCE IKE KEKE - Jam'iyyar NEW NIGERIA PEOPLES PARTY (NNPP)

15. MR ISAAC BABATUNDE OSITELU - Jam'iyyar (ACCORD)

16. MAJOR GENERAL JOHN W.T GBOR - ALL PROGRESSIVES GRAND ALLIANCE (APGA)

17. DR. OLUSEGUN MIMIKO - Jam'iyyar ZENITH LABOUR PARTY (ZLP)

18. DR NICHOLAS FELIX - Jam'iyyar PEOPLES COALITION PARTY (PCP)

19. BREAKFORTH ONWUBUYA - Jam'iyyar FREEDOM AND JUSTICE PARTY (FJP)

20. APOSTLE SUNDAY CHUKWU EGUZOLUGU - Jam'iyyar JUSTICE MUST PREVAIL PARTY (JMPP)

21. DONALD DUKE - Jam'iyyar SOCIAL DEMICRATIC PARTY (SDP)

22. HAMZA ALMUSTAPHA - Jam'iyyar PEOPLES PARTY OF NIGERIA (PPN)

23. DR OBADIAH MAILAFIA - Jam'iyyar AFRICAN DEMOCRATIC CONGRESS (ADC)

24. DR RABIA CENGIZ - Jam'iyyar NATIONAL ACTION COUNCIL (NAC)

25. ALHAJI ISA BASHIRU - Jam'iyyar ADVANCED NIGERIAN DEMOCRATIC PARTY (ANDP)

26. OMOYELE SOWORE - Jam'iyyar AFRICAN ACTION CONGRESS (AAC)

27. CHIKE UKAEGBU - Jam'iyyar ADVANCED ALLIED PARTY (AAP)

28. YUSUF SANI YABAGI - Jam'iyyar ACTION DEMOCRATIC PARTY (ADP)

29. PASTOR HABU AMINCHI - Jam'iyyar PEOPLES DEMOCRATIC MOVEMENT (PDM)

30. MR CHUKS NWACHUKWU - Jam'iyyar ALL GRASSROOTS ALLIANCE (AGA)

31. MALLAM HUSSEIN ABUBAKAR - Jam'iyyar MASS ACTION JOINT ALLIANCE (MAJA)

32. MR ENIOLA OJAJUNI - Jam'iyyar ALLIANCE FOR DEMOCRACY (AD)

33. TOPE KOLADE FASUA - Jam'iyyar ABUNDANT NIGERIA RENEWAL PARTY (ANRP)

34. MOSES SHIPI - Jam'iyyar ALL BLENDING PARTY (ABP)

35. KINGSLEY MOGHALU - Jam'iyyar YOUNG PROGRESSIVE PARTY (YPP)

36. MRS EUNICE ATUEJIDE - Jam'iyyar NATIONAL INTEREST PARTY (NIP)

37. AHMED BUHARI - Jam'iyyar SUSTAINABLE NATIONAL PARTY (SNP)

38. ALISTAIR SOYODE - Jam'iyyar YES ELECTORATES SOLIDARITY (YES)

39. YUNUSA SALISU TANKO - NATIONAL CONSCIENCE PARTY (NCP)

40. MR REX ADEBANJO - Jam'iyyar YOUTH PARTY OF NIGERIA (YPN)

41. HON. HABIB MOHAMMED GAJO - Jam'iyyar YOUNG DEMOCRATIC PARTY (YDP)

42. DR DAVIDSON ISIBOR AKHIMIEN - Jam'iyyar GRASSROOT DEVELOPMENT PARTY OF NIGERIA (GDPN)

43. PROF PETER NWANGWUWE - Jam'iyyar THE PEOPLE OF NIGERIA PARTYW (PNP)

44. ALHAJI YAHAYA NDU - Jam'iyyar AFRICAN RENAISSANCE PARTY (ARP)

45. MR BABATUNDE ADEMOLA - Jam'iyyar NIGERIA COMMUNITY MOVEMENT PARTY (NCMP)

46. MR ISHOLA BALOGUN - Jam'iyyar UNITED DEMOCRATIC PARTY (UDP)

47. REV. DAVID ESOSA IZE-IYAMU - Jam'iyyar BETTER NIGERIA PROGRESSIVE PARTY (BNPP)

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Asali: Legit.ng

Online view pixel