Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A bangaren wuta kuma yayi kira ka gwamnatin da tayi kokari wajen samar da tsayayyiyar wutar lantarki,duba da cewa karancin wutar yana durkusar da masana'an tu. A bangaren sa Alhaji Hassan Sumonu yace abu ne mai matukar wahala ga
Shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da Alhaji Atiku Abubakar, sun yi Allah-wadai da rikicin da ya barke a Kasuwan Magani a jihar Kaduna, wanda kuma ya lakume rayukan akalla mutane 55. Atiku ya ce suna nan suna jiran irin kokarin d
Shu'aibu Alfa shugaban kwamitin da aka kafa akan bincike tsofaffin ma'aikatan hukumar tukin jirgi ta Nigeria Airways, don biyansu hakkokinsu tun daga shekara ta 2004 har zuwa yanzu yace mutane 900 daga cikin su tuni ma sun rasu.
Dino Melaye, kamar yadda ya rubuta a shafinsa na Twitter, ya ce: "Sanata Shehu Sani ya fice daga jam'iyyar APC. Mutanen da suka nuna maka kiyayyarsu da safe har da yamma, wai sune za su zo suna ikirarin sonka da daddare, ya kamata
A wani sako da ya saki a shafinsa na dandalin sada zumunta (Instagram), Ali Nuhu, ya bayyana cewar ya nada jarumar a mukamin ne saboda kwarewar ta a cikin shirin fim. "Ma'anar uwargida shine wata mace da ta zama daban. Ta fara shi
A bayanin da yayi wa manema labarai, Enelamah, wanda shine mataimakin shugaban kungiyar, yace yanzu haka aikin Alaoji yayi nisa gurin samar da wutar lantarki ga yankin kudu maso gabas da suka hada da Onitsha, Aba, Nnewi da...
Wannan kadai ya isa ya nuna maka karancin tattalin arzikin da kasarmu take fama dashi, Nageriya ta bada kanta ta hanyar amincewa da shigo mata da kowanne irin kaya daga America, Europe, Asia da kuma sauran kasashe
A nasa furucin shugaban tijjaniyya Sheikh Ibrahim Maihula yace" fatan mu shine mu rayu a kasar da take da kwanciyar hankali da kuma tattalin arziki,sannan zamuci gaba dayi muku addu'a tare da duk wani magoyin bayanka
Wasu hotunan kafin Aure na wasu Hausawa dai suna cigaba da tayar da kura a shafukan sada zumuntar zamani da suka hada da Fezbuk, Tuwita da kuma Instagram a 'yan kwanakin nan. Hotunan dai na wasu ne da ake kyautata zaton aure za su
Mudathir Ishaq
Samu kari