Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Gwamnatin shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron, na kokari don karfafa guiwar makarantu na koyar da darasin 'Arabi' ga dalibai tun daga shekaru 6, kamar dai yadda jaridar The Wall Street Journal ta kasar ta wallafa rahoton hakan
Hukumar NDLEA, ta bayyana cewa akalla kwalaben maganin tari mai dauke da sinadarin codeine miliyan 3 ne aka kwankwade a jihohin Kano da Jigawa, kafin daga bisani aka haramta sayar da shi. Da ya ke jawabi a wani bukin lalata tan 6
A daidai wannan lokacin ne General Alkali yake kan hanyar sa ta zuwa Bauchi daga Abuja inda ya biyo ta cikin Jos din. Sun tare shi inda suka kashe shi suka kwashe wayoyin sa,kudi da wasu muhimman abubuwa sannan suka tura motar tas
A jihar Kaduna sanata Shehu Sani yabar APC ya koma PRP bayan cire sunan sa da jam'iyar tayi a cikin jerin yan takara. A jihar Enugu kuma Janar Janar Osita Okechukwu ya kaiwa National chairman Adams Oshiomhole caccaka bayan ya..
Siyasar Najeriya dai, sai wanda ya iya ta, mazan jiya, wadanda suka ga yakin basasa, ko ma suka yi yakin da kansu, basu fiye warkewa daga kiyayya ko rashin yarda da kyamar wasu kabilun ba, wannan yasa har yanzu kabilun Najeriya ba
Bayan akalla awanni 24 da rundunar yansandan Najeriya ta bayyana wasu mutane takwas dake da hannu cikin bacewar wani babban hafsan Soja, Manjo janar Ibrahim Alkali, sai ga wasu daga ciki sun mika kansu da kansu ga hukuma.
Yanzu kuma rahotannin cikin gida na cewa bayan yawan korafe-korafe daga malamai da masu fada a ji, boye ko a fili, Sarki Salman na duba yiwuwar sauke dan nasa daga matsayin mai jiran gado, musamman bayan alamu sun nuna ya san da
Majiyar LEGIT.com ta ruwaito a kwanakin baya ne dai aka samu rahotanni dake nuna PDP ta tsayar da Takai a matsayin dan takararta na gwamnan jahar Kano a zaben 2019, duk da cewa jam’iyyar ta gudanar da zaben fidda gwani kuma suruki
Tun ranar Lahadi 21 ga watan Oktoba yake cikin wardrobe bayan barkewar rikicin Kaduna, inda ya boye don gudun kada a kasheshi, amma masu gidan basu san yana ciki ba, har sai da na tsinceshi a ciki. Anan na dauke shi tunda ba zai i
Mudathir Ishaq
Samu kari