Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Mallam Takai ya ce sun rubuta takardar korafe korafe da kai kokensu ga uwar jam'iyyar ta kasa, don a bi masu hakkinsu kan zaben fidda gwanin da PDP a jihar tace ta gudanar, sai dai itama uwar jam'iyyar ta gaza yi masu adalci
Mun samu rahoton cewa, a can jihar Legas hukumar 'yan sanda ta Najeriya ta cikwikwiye wani matashin wanzami mai shekaru 18, Bakare Isma'il, da laifin yiwa wata budurwa 'yar shekara 14 fyade dake makotaka da shi.
Kamfanin mai na NNPC, mai fidda man Najeriya, wanda dashi ta dogara kacokan don samar wa jihohi da tarayya kudaden da ake ayyuka da biyan albashi, tace a bana kadai, an fasa bututun mai sau 600 a yankunan da ake haqar man mai kawo
Kungiyar gamayyar kungiyoyin dake fafutikar kafa kasa Biyafra (Biafra Nations League, BNYL,) ta ce dan takarar shugaban kasa a karkashin tutar jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, zai yi amfani ne kawai da 'yan kabilar Igbo domin cimma
Sanatan, wanda ya yi murabus daga jam'iyyar APC, ya bayyana wannan gargadi nasa a cikin wata sanarwa, bayan jin wata jita-jita da ke cewa Mr. Ekweremadu na shirin ficewa daga PDP zuwa jam'iyya mai mulki ta APC.
Kimanin kwanaki sama da uku kenan tun bayan da babbar kotun tarayya dake zaman ta a garin Legas ta bayar da tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose beli amma har yanzu bai samu ya cika sharuddan belin nasa ba. Wannan dai ya far
Ganduje ya kira wannan kwarya kwaryan taron ne biyo bayan wata zazzafar huduba da Mallam Aminu Daurawa ya gabatar, yana mai kira da ayi kwakkwaran bincike dangane da bidiyon da aka hasko Ganduje yana karbar cin hancin $5m.
A yayin ci gaba da yunkuri na daura damara da zage dantsen jam'iyyar PDP ta fatattakar shugaban kasa Muhammadu Buhari daga kujerarsa a zaben 2019, wasu jiga-jigai na jam'iyyar sun shilla Dubai domin cimma wannan kudiri.
Hukumar kula da kiyaye tashoshin jiragen ruwa ta NIWA National Inland Waterways Authority, a yau Juma' ta bayar da tabbacin adadin rayukan Mutane 11 da suka salwanta a sanadiyar wani hatsarin jirgin ruwa da ya auku a jihar Benuwe.
Mudathir Ishaq
Samu kari