Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Majiyar Legit.com ta ruwaito an yi wannan kashe kashe ne a kauyen Gazabure dake cikin karamar hukumar Gubio na jahar Borno ne, inda rahotanni suka tabbatar da cewa matasan civilian JTF ne suka kai samamen akan yan Boko Haram, suka
Sai dai a kokarinsa na cika alkawurran nan, Buhari bai manta da jahar Sakkwato ba, Sakkwato birnin Shehu, Jahar da ya samu kuri’u dubu dari shida da saba’in da daya, da dari tara da ashrin da shida (671,926) a zaben 2015 a karkash
Wani faifan bidiyo da yanzu haka yake yawo a kafafen sadarwar zamani na wasu 'yan mata tsala-tsala suka ta fada a tsakanin su saboda saurayi ya na ta yawo a kafafen sadarwar zamani tamkar wutar jeji. Kamar dai yadda wani namiji da
Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar PDP, ya shawarci Buhari a kan ya zama mai taka tsan-tsan da dukiyar kasa. Tsohon mataimakin shugaban kasar na wannan kalamai ne a matsayin raddi ga shugaba Buhari ba
A yau ne kakakin rundunar 'yan sanda a jihar Filato, Terna Tyopev, ya yi bajakolin mutanen ga manema labarai a garin Jos. Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ta rawaito cewar an bayyana batan janar Alkali ne a ranar 3 ga wata
Shahararriyar jarumar nan da tauraronta ke hasanakawa a masana’antar Kannywood, Maryam Gidado wacce akafi sani da Maryam Babban Yaro yanzu haka tana kwance a asibiti tana karbar kulawar likita sakamakon rashin lafiyar da take fama
Lallai maganar Hausawa gaskiya ne da suka ce gemu baya hana ilimi ga dukkan wanda yake da sha'awar hakan domin kuma mun samu labarin wata tsohuwa mai shekaru 68 a duniya da ta koma makarantar Furamare a kasar Kenya. Matar mai suna
Yayin da kasar nan ke cigaba da fuskantar barazanar tsaro daga bangarori da dama kama daga 'yan fashi da makami, barayi manya da kanana da kuma masu garkuwa da mutane, matsafa da masu yankan kanu ma ba'a bar su a baya ba. Wani lab
Wani hamshakin dan kasuwa kuma mai kishin kasa, Alhaji Muhammadu Usman Sarki ya kammala gina wani katafaren kamfanin Sarrafa tumatur din gwangwani a jihar Katsina dake a Arewa maso yammacin Najeriya da ya sanyawa suna Aldusar. Maj
Mudathir Ishaq
Samu kari