Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Mai girma tsohon gwamnan jahar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya kai ma mai martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II ziyarar girmamawa a fadarsa dake birnin jahar Kano, kamar yadda Legit.com ta samu tabbataccen rahoto.
Majiyar Legit.com ta ruwaito shugaban hafsoshin rundunar Sojan kasa, Laftanar janar Tukur Yusuf Buratai ne ya nada sabon kwamandan mai suna Manjo janar Benson Akinroluyo, kamar yadda sanarwar daga shelkwatar rundunar Soja ta sanar
Kungiyar kamfen na dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Alhaji Atiku Abubakar, sun bayyana cewa jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki za ta sha kashi a zaben 2019.
Babban bankin Najeriya ta bayyana cewa sau dayawa Mata sun fi Maza biyan bashi a Najeriya, don haka tayi kira ga Mata dasu garzayawa bankuna domin karbar kanana da matsakaitan bashi, kamar yadda jaridar NAIJ.com
Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa wato EFCC ta kammala bincikenta kan zargin almundahana da babakere da aka yiwa tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Babachir David Lawal. ta mikawa
Idan kana so ka koyi game da wannan cututtuka da wasu hanyoyi don taimakawa wajen hana shi, ziyarci Dama Pneumonia. Ku shiga cikin tattaunawar kuma ku ci gaba da sabuntawa akan ta amfani da #Endpneumonianow, #Vaccineswork.
Majiyar Legit.com ta ruwaito an yi wannan batakashi ne akan hanyar kamfanin abincin dabbobi na Kwassa dake cikin karamar hukumar Bali na jahar Taraba, inda Yansandan suka kashe yan fashin guda uku, tare da jikkata sauran.
Farfesan yace tun a shekarar 2010 ya fara gudanar da wannan bincike na gano maganin cutar daji, wanada a yanzu haka yace binciken ya kai wani matakin da za’a iya fara amfani dashi akan dabbobi, daga bisani kuma akan mutane.
A yammacin yau, Lahadi, ne shugaba Buhari ya gabatar da jawabi ga taron shugabannin kasashe kusan 70 a kasar Faransa. Buhari ya gabatar da jawabin a dakin taro na 'Grande Halle de la Vilette' inda ya yi magana a kan 'cin hanci da
Mudathir Ishaq
Samu kari