Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Hukumar nan ta gwamnatin tarayya dake bada agajin gaugawa da rage radadin bala'I watau National Emergency Management Agency, (NEMA) ta bayyana cewa 'yan ta'addan Boko Haram sun tafka gagarumar sata a kauyen karamar hukumar Jere, j
Da dumin sa yanzu labarin da ke iske mu na nuni ne da cewa dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP), Alhaji Atiku Abubakar ya dawo gida Najeriya daga kasar Dubai. Atiku Abubakar din dai ya tafi
A yau, Lahadi, ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya halarci wani taron cin abinci da aka shirya domin karrama shugabannin kasashen duniya da ke halartar wani taro na kasa da kasa a kan inganta zaman lafiya a kasar Faransa. Shugaba
Fitacciyar jaruma masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Hadiza Gabon, ta yi murnar samun kyautar motar alfarma daga wurin wata kawar ta, Laila Ali Usman, shugabar kamfanin L and N interiors. Jarumar ce da kanta ta sa
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa (NEMA) ta ce an kashe mutum guda tare da kona gidaje 65 a sabon harin da mayakan kungiyar Boko Haram su ka kai unguwar Bale-Shuwa da ke garin Maiduguri, jihar Borno. A yau, Lahadi, ne shugab
Gidan talabijin na OAK ya nemi afuwar ministan watsa labarai Lai Muhammed a bisa wani bidiyo daya watsa inda ministan ya bayyana cewa gwamnati tana kashe makudan kudade wajen ciyar da Alzakzakiy wanda yake daure tun a shekara ta..
Ma'abota bincike a Najeriya sun gano cewa ganyen alala wanda aka sani da 'Thaumatococcus danielli' a kimiyyance yana kare tsanantar cutar ciwon suga da kuma hanta. A takaice dai masu binciken sun gano cewa kwayar shi tana dauke...
Kamfanin dake samar da wutar lantarki na Kaduna Electric shiyyar Kaduna, Sokoto, Kebbi da Zamfara yayi kira ga Coci-coci da masallatai dasu fara biyan kudin wutar lantarki da suke sha. Abdulazeez Abdullahi yace rashin biyan kudin
Kamar yadda masu kiyasi da yawa suka tabbatar, Najeriya kasa ce mai kunshe da albarkatun ma'adanai kuma mafi inganci a duniya. Ya tabbatarwa sa kasar Canada cewa sauki ya samu yanzu ta fannin kasuwancin hakar ma'adanai saboda...
Mudathir Ishaq
Samu kari