Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Neymar yana daya daga cikin fitattun 'yan kwallon kafa da ke da aji da kuma salo. Yana da matukar arziki kuma har yau yana daya daga cikin 'yan kwallon kafa.
Rahotannin baya bayan nan na nuni da cewa salon zanga-zangar neman kawo karshen rundunar SARS ya fara sauyawa bayan batagari sun fara kai hari kan ma'aikatu da
Kakakin rundunar sojin Najeriya, Musa Sagir yace Za'a fara kaddamar da shirin ganowa da kuma kamo masu watsa wasu labaran bogi a kafafen sada zumuntar zamani.
Wani faifain bidiyo da ya samu farin jini wurin jama'a a dandalin sada zumunta ya nuna yadda wasu batagari su ka balle gidan yari tare da sakin dumbin ma su lai
An dakatar da dalibai 20 'yan aji 4 dake babbar makarantar sakandire ta Loreto a Zimbabwe sakamakon kamasu da laifin lalata da juna watan Yulin wannan shekara.
A cikin wata sanarwa da hedikwatar tsaro ta fitar (DHQ), kanal Sagir Musa, kakakin rundunar soji ya ce kuskure a bayyana cewa an kaddamar da atisayen ne saboda
Babban sifeton rundunar 'yan sanda (IGP), Mohammed Adamu, ya lissafa siffofin da ake bukatar jami'an sabuwar rundunar su cika gabanin fara basu horo daga ranar
Babban Malamin kuma shugaban Malamai na ƙungiyar Izala(JIBWIS),Sheik Sani Yahaya Jingir,yayi iƙirarin cewa zanga-zangar kawo ƙarshen sashe na musamman mai yaƙi
Wasu mutane hudu a karkashin jagorancin wani mai suna Abdullahi Dogo sun shiga komar jami'an 'yan sandan jihar Neja bayan kamasu da kan mutumin da su ka tono ga
Mudathir Ishaq
Samu kari