Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Addinin da ake bi a yankin kudancin Najeriya yana karfafa camfin cewa wai ana haifar yara da maita, matsala dake jefa su cikin halin ha'ula'i, ana azabtar dasu, kuma matsalar shine gwamnatin tayi gum da bakin ta shekaru bilaa adad
Tauraruwar Barnard na da hasken kashi uku na rana. Duniyar tana da wani abun mamaki, tana zagaye Tauraruwar Barnard ne so daya a cikin kwanaki 233. Duk da dai ba wannan bane lokaci na farko da aka fara fadin cewa akwai wata duniya
Wani masoyin Sanata Kwankwaso, Mustapha Abdullahi Inuwa Jauben Gadanya, Kano yayi wa shugaba Buhari wankin babban bargo musamman ma game da kalaman sa akan jagoran na su da yayi a kasar Faransa da yace ya karkatar da kudaden jihar
Wani kwakkwaran bincike da aka gudanar a shekarar nan da muke ciki ta 2018 mai taren "Gano tsadar rayuwa a manyan biranen duniya a shekarar 2018" da wani kamfani mai suna UBS tare da hadin gwuiwar babban bankin duniya ya gano bira
Masana da kwararru kan harkokin tsaro a ciki da wajen Najeriya, malamai da kuma sarakunan gargajiya yanzu haka suna gudanar da taron wuni uku kan matsalar yakin sunkuru na mayakan Boko Haram a Najeriya. Taron dai kamar yadda muka
Kungiyar gwamnonin Najeriya ta bayyana cewa idan dai har aka dage kan lallai-lallai sai sun biya karin mafi karancin albashi na Naira dubu 30, to fa gaskiya sai dai su rage yawan ma'aikatan su. Shugaban gwamnonin na Najeriya Abdul
Hukumar kula da hanyoyi (FERMA) ta bayyana cewa yawancin hanyoyin Najeriya sun tashi daga aiki sannan kuma cewa kudaden da ake kashewa wajen gyara su ba zai wadatar ba. Manajan Darakta na FERMA Nurudeen Rafindadi ya bayyana hakan.
Babban hafsan rundunar Sojan kasa, Laftanar janar Tukur Yusuf Buratai ya tura da sabbin dakarun Sojojin Najeriya na musamman zuwa filin daga dake yankin Arewa maso gabas, kamar yadda jaridar Legit.com ta ruwaito.
Ben Nwabueze, wani babban lauyan kasar Nigeria (SAN), ya ce zai rayu har zuwa lokacin da Atiku Abubakar, dan takarar kujerar shugaban kasa karkashin PDP, zai doke shugaba mai ci Muhammadu Buhari a babban zaben 2019
Mudathir Ishaq
Samu kari