Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A lokacin da suka kai harin mutane 31 ne suka rasa rayukan su ciki harda wata mai ciki da yan sanda Biyu sannan sukayi gaba da makudan kudade. Kafin jiya a gurfanar da wadanda ake zargin sun ambaci sunan Gwamna Abdulfatah Ahmed da
An samu alburusai 4,375, fakiti na hodar iblis 1,160, da kuma Tramadol sama da 300 wadanda basa dauke da shaidar hukumar NAFDAC. An kama motar a halin yanzu tare da wadanda ake zargi mutum Uku wadanda za'a gurfanar a gaban kotu...
Kamfanin MTN shine kamfani dayafi kowanne shahara inda yake dauke da mutane miliyan 56 sannan yayi jayyaya da sauran bayan CBN tace bata lamunce a tura kudi sama da $8.1m ba. Duba da kafuwar kamfanin yasa aka bashi wannan dama
Wata babbar mota mai dauke da kayayyakin N500m da ta fito daga kasuwanni daban-daban, a kan hanyar ta ta zuwa Birnin Kebbi, ta kama da wuta bayan da ta ci karo da wata wayar wutar lantarki a kan wata babbar hanya.
Majiyar Legit.com ta ruwaito mukaddashin shugaban NECO, Abubakar Gana ne ya sanar da haka a ranar Laraba, inda yace da fari sun sanya ranar fara zana jarabawar a 15 ga watan Nuwamba, amma a sakamako sauye sauye da aka samu sun dag
Mai magana da yawun hukumar 'yan kwana kwana ta jihar Kano, Alhaji Saidu Mohammed, ya ce gobarar ta tashi ne daga misalin karfe 10:36 na safiyar Laraba, 14 ga watan Nuwamba. Ya ce gobarar ta shafi dakuna 6 a cikin gidan yayin da
Wata babbar kotun da ke Uyo, a ranar Laraba, ta ayyana kujerar dan majalisa a jihar Akwa Ibom a matsayin wofi, bayan sauya sheka daga PDP zuwa APC. Sai dai lauyan Mr Ituen, Uyo-Obong Jumbo, ya bayyana cewa za su daukaka kara kan
Shugaba Muhammadu Buhari ya siffanta gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Ganduje, a matsayin shugaba na kwarai kuma ya yabawa irin namijin kokarin da yakeyi a jihar Kano. Shugaban kasan ya bayyana hakan ne a wani hira da yayi yan
Ciwon suga ko diabetes ciwo ne da kan kasance tare da mai fama da shi na tsawon rayuwa wanda kuma kan yi sanadin mutuwar fiye da mutum miliyan daya a kowace shekara - kana kowa na iya kamuwa da shi. Ciwon na da dangantaka mai karf
Mudathir Ishaq
Samu kari