Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shugaban kasar tarayyar Najeriya, Muhammadu Buhari ya sha alwashin cewa shifa sai inda karfin sa ya kare amma da yardar Allah jam'iyyar Peoples Democratic Party, (PDP) ba zata dawo kan mulki ba a Najeriya. Shugaba Buhari din ya ba
Daya daga cikin 'yan takarkarin kujerar gwamnan jihar Bauchi dake a Arewa maso gabashin Najeriya a jam'iyyar adawa ta New Nigerian People’s Party (NNPP) mai suna Dakta Sama'ila Dahuwa ya koma jam'iyya mai mulki ta All Progressives
Mataimaki na musamman ga shugaban kasar Najeriya a kan harkokin shari'a Mista Okoi Obono-Obla ya rubutawa jami'an 'yan sandan farin kaya watau Department of State Services (DSS) da kuma 'yan sandan Najeriya yana kalubalantar wani
Daya daga cikin 'yan takarar kujerar shugabancin kasar Najeriya a jam'iyyar adawa ta Allied Congress Party of Nigeria (ACPN) Dakta Oby Ezekwesili, ta bayyana rashin jin dadin ta game da yadda tace shugaba Buhari yana yiwa kasar na
“Na kashe shi ne saboda girman zunubin daya aikata ma iyalina, wannan laifin da yayi babban laifi ne a Musulunci, haramun ne wani ya kwanta da matar wani a addinin Musulunci, laifi ne dake dauke da hukuncin kisa.” Inji shi.
Inuwa ya bayyana cewa suma Malaman sakandarin da ake sa ran dauka aiki zasu kasance a karkashin tsarin aikin S-Power ne, wani shirin tallafa ma matasa marasa aikin yi da gwamnatin jahar Katsina ta bullo da shi kwatankwacin N-Power
Majiyar Legit.com ta ruwaito kaakakin shelkwatar Sojojin kasa, Birgediya John Agim ne ya sanar da haka a yayin wata ganawa da yayi da manema labaru a ranar Talata, inda yace Sojoji sun ceto mutane Talatin da daya, 18 kananan yara,
Legit.com ta ruwaito an jima da fara taron kaddamar da littafin kafin isar Oshiomole, amma a yayin kafarsa ta taka dakin taron sai mahalarta taron suka kwashe da sowa suna kiran “Baba oshiomole” “Baba oshiomole” ana tafi da fito.
Rundunar jami'an tsaron Najeriya ta zargi kungiyar nan ta kasashen yamma dake rajin kare hakkin bi'adama ta Amnesty International a turance da taimakwa 'yan ta'addan Najeriya tare da kawo tarnaki ga rundunar don ganin bata yi nasa
Mudathir Ishaq
Samu kari