Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Rahotanni sun bayyana cewa gayyatar da DSS ta yiwa El-Buba ba zai rasa nasaba da zanga zangar #EndSARS da matasa suka gudanar a Jos ba. A yayin zanga zangar ne
Wani saurayi ma'abocin amfani da kafar sada zumuntar zamani ta Twitter, mai su na @somambia ya bayyana yadda tsohuwar budurwarsa ta yayyaga duk kwalayensa.
Abubakar Malami (SAN) ya sanya hannu kan bukatar da hukumar NHRC ta gabatar masa na sallamar jami'an SARS 35 daga aikin dan sanda. An ciro sunayen jami'an ru
Hukumar NCDC a shafinta na Twitter @NCDCgov, a daren ranar Litinin, ta wallafa cewa jimillar mutane 61558 ne suka kamu da cutar, yayin da mutane 56697 suka wark
Gwamnatin jihar Ebonyi ta ce ba za ta lamunci cin zarafi, kisan ba gaira babu dalili da tauye hakkin bil Adama da jami'an 'yan sandawa ke yiwa jama'a ba. Gwa
Sojojin sama sun kaiwa 'yan Boko Haram hari ta jirgin sama a karkashin shirin su na "Operation Lafiya Dole", wanda hakan yayi sanadyar mutuwar 'yan Boko Haram.
Buhari ya shawarci matasa da su gudanar da zanga zangarsu cikin lumana, yana mai cewa babu wanda zai iya dakatar da su kan haka. Ministan matasa da bunkasa ra
Ministan kwadago da ayyuka, Chris Ngige, ya ce gwamnati bata da halin samarwa matasa marasa ayyukan yi da suke yawo kwararo-kwararo a titi ayyukan gwamnati.
Wani shaidar gani da ido da ya nemi a boye sunansa ya bayyana cewa yaron ya daka tsalle daga kololuwar babbar mota domin ya fada kan wata babbar mota da ta zo
Mudathir Ishaq
Samu kari