Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Da yake magana akan tasirin abinci, Farfesa Falola ya yi kuka da cewa fitar da albarkatun gonaki da shigo da abinci sune barazana ga abincin. "Shigo da abinci, lalacewar muhalli, da kuma talauci ya haifar da yanayin rikice-rikice
Wani bankin kananan masana'antu watau Microfinance Bank a turance dake a kan titin Bassey Duke, garin Kalaba na jihar Kuros Ribas ya gamu da babban cikasa biyo bayan wasu barayin da suka dirar masa tare da sace makudan kudaden kwa
Daddy Freeze bai tsaya a nan ba har sai da ya kara da hoton jami'ar Covenant wanda aka dauka ta sama, inda ya nuna wani guri da aka zagaye wani zanen tauraruwa da jan fenti, tauraruwa David, wacce alama ce ta addinin Yahudanci
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya rantsar da Alhaji Mannir Dan'iya, a matsayin sabon mataimakinsa biyo bayan murabus din Alhaji Ahmed a ranar 13 ga watan Nuwamba. Da yake jawabi yayin rantsar da sabon mataimakin a ya
A yau Juma'a mun samu cewa, wasu Mutane 8 sun gurfana gaban Kotun Majistire da ke garin Isabo a babban birnin Abeokuta na jihar Ogun, bisa aikata laifi na son banza inda suka yi awon gaba da N77m mallakin Ma'aikatar su.
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya tura ministan tsaro, ritaya Birgediya Janar Mansur Dan-Ali zuwa kasar Chadi domin halartan wani taron gaggawa Dan Ali zai gana da shugaban kasar Chadi, Idris Deby, kan tabarbarewar tsaro.
Abin ya dai bashi haushi inji majiyarmu, ganin littafin da ake yadawa, dama kalaman da ake cewa nashi ne, sam ba haka suke ba cikin littafin.Ana sai da littafin ne daga N5000 har zuwa N20,000 a yanzu haka a Najeriya
Wasu yan fashi sun fasa jami’ar Ibrahim Badamasi Babangida University (IBBU) dake Lapai, jihar Neja inda suka fasa na’urar ajiyan kudi ta ATM kuma suka debi makudan kudade. Yan fashin kimanin su 15 sun shiga jami’ar ne sanya da ka
Rundunar 'yan sanda a jihar Delta ta ce ta samu nasarar cafke mutane ukku bisa zarginsu da kashe wata dalibar jami'ar jihar Delta mai suna Elozino Joshualia Ogege. Kwamishinan yan sanda na jihar, ya ce an cafke 'yan Yahoo Yahoo gu
Mudathir Ishaq
Samu kari