Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Majiyar Legit.com ta ruwaito shugaban kungiyar shuwagabannin kananan hukumomin jahar, ALGON, Shehu Marshal ne ya bayyana a ranar Juma’a bayan wata ganawar sirri da yayi da gwamnan jahar da sauran shuwagabannin kananan hukumomin ja
Daya daga cikin sojojin da suka tsira daga harin da Boko Haram suka kai wa barikin Metele dake karamar hukumar Guzamala a jihar Barno ya bayyana wa majiyarmu ta Premium Times yadda 'yan ta'addan suka yi nasarar yi masu ta'asa a fa
Mun samu labarin wani lamari dake kama da almara inda wani matashi mai shekaru ashirin da biyu mai suna Mahto Suraj, ya gujewa matasa da suka dade a tare mai suna Latila sannan kuma ya auri mahaifiyar ta mai suna Asha Devi, mai sh
Sarkin Kano Sanusi Lamido Sanusi, ya ce zai zama abun mamaki, ace kasar Nigeria bata da $3bn zuwa $4bn da zata rinka biya na tallafin man fetur a kowacce shekara, sakamakon yadda talauci yayiwa kasar katutu. Sanusi Lamido Sanusi
Rundunar 'yan sanda ta jihar Kano ta cafke wasu ‘yan daudu da kuma ke sana'ar luwadi da suke kiran mutane a waya don yin lalata da su, idan kuma ka ki amincewa sai su ce ai tabbas sun yi lalata da kai sannan sai su yi barazanar sa
Daya daga cikin tsaffin gwamnonin Najeriya daga jihar Enugu Sullivian Chime ya bayyana cewa gyaran Najeriya fa da shugaba Buhari ya fara ba zai yiwu ba cikin dan kankanen lokaci kamar adda jama'a ke tunani. Tsohon gwamnan dai ya b
'Yar takarar kujerar shugaban kasa, kuma tsohuwar Ministar Obasanjo, Obi Ezekwesile, tace daga cikin irin tu'annati da Atiku wai yayi a lokacin Obasanjo lokacin yana mataimakinsa, akwai uwar wahala da ya basu su masu aikin rage cu
A ranar Alhamis, babar kotu da ke Abeokuta, ta yankewa wasu mutane biyu, Agbarojo Abolore, 39, da Adeniyi Dada, 32, hukuncin kisa ta hanyar rataya, bayan da kotun ta samesu dumu dumu da aikata fashi da makami. Mai shari'a Olatokun
Majiyar Legit.com ta ruwaito a yayin wannan hari da yan bindigan suka kai, sun kashe mutane goma sha daya, wanda a cikinsu Gemu shi kadai ya kashe mutane uku da basu ji ba, basu gani ba, a ranar Talata, 20 ga watan Nuwamba.
Mudathir Ishaq
Samu kari