Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kungiyar lauyoyin Nigeria (NBA) ta yi Allah wadai da harin da jami'an rundunar soji suka kaiwa masu zanga zanga a Lekki Toll Plaza, a daren ranar Talata. Kun
Kimanin kwana biyu kenan da zanga-zangar lumana da aka fara domin nuna adawa da rundunar SARS ta rikide zuwa kazamin rikici a wasu jihohi da kuma birnin tarayya
Sai dai, bayan an karanta wasikar shugaba Buhari a zauren majalisa, Sanata Enyinnaya Abaribe, shugaban marasa rinjaye, ya ce nadin Aisha ya sabawa dokokin PENCO
Gwamnatin Amerika tace zata rufe ofishin jakadancinta dake Legas na kwanaki 2 sakamakon zanga-zangar da aketa yi a jihar, kamar yadda jaridar Vanguard ta sanar.
A cikin wani jawabi da NCS ta fitar ranar Talata ta hannun darektan yada labarai da hulda da jama'a, Mohammed Manga, hukumar ta bayyana cewa 'ma fi yawan ma su
Wani dan kasuwar Najeriya, Adamu Garba, a ranar Talata ya maka shugaban kamfani kuma mamaallakin Twitter, Jack Dorsey, a gaban wata kotun tarayya da ke Abuja.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kammala taron sirri da minsitan tsaro, Manjo Janar Bashir Magashi da shugaban ma'aikatan tsaro, Janar Gabriel Olonisakin.
A wata sanarwa da mai magana da yawun rundunar ya fitar ranar Talata yace shugaban yan sandan ya kuma yi umarni da a tura yan sanda masu yawan gaske zuwa ga cib
Ɗan gwagwarmaya ƴanchi, wanda ya jagoranci yaki da tozarci da muguntar ƴansanda a shekarar 2017 wanda kuma ya kasance jagaba a zangar-zangar kwanan nan, ya ce
Mudathir Ishaq
Samu kari