Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Jami'ar kimiyya da fasaha ta jihar Kano da ke garin Wudil (KUST) ta sanar da fadada harkokin bayar da ilimi zuwa na likitanci, lafiyar dabbobi, da kimiyyar hada magunguna. Shugaban jami'ar, Farfesa Shehu Alhaji Musa, ya sanar da h
Wasu kungiyoyin matasa karkashin inuwar kungiyar 'Arewa Proactive Youth Coalition' ta yi watsi da kaddamar da kamfen din Atiku a jihar Sokoto tare da bayyana cewar goyon bayan takarar Atiku tamkar shiga tsarin cacar "MMM" ne. Inuw
Dan majalisa mai wakiltar al’ummar Kaduna ta sanatoriyan tsakiya, Sanata Shehu Sani ya mayar da martani game da matakin da gwamnatin tarayya ta dauka na rage farashin jarabawar kammala sakadandari ta JAMB, da NECO.
A jiya, Litinin, ne dan takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya shaidawa dumbin jama'ar da su ka halarci taron kaddamar da yakin neman zabensa a Sokoto cewar za a iya siffanta shi da 'komai da ru
Wannan kungiya wadda jami'ar Cambridge ta jagoranta sun samar da wannan karamar mahaifa ne wadda ta kasance ido baya iya ganin ta amma zata taimaka wajen yiwa masu ciki gwaje gwaje. Muna fata nan gaba wannan mahaifa zata taimaka
A yayin da tsanani na karanci da wahalhalun Man Fetur ta kasance tamkar wata al'ada a fadin kasar a duk karshen shekara, kamfanin man fetur na kasa watau NNPC ya yiwa al'ummar Najeriya Albishir kan cewa hakan ba za ta sabu ba.
Aisha wacce ta kasance yar takara a jam’iyyar United Democratic Party, ta yi wannan rokon ne a Jalingo a ranar Talata, 4 ga watan Disamba lokacin kaddamar da kwamitin kamfen dinta da kuma tanadin da tayi wa jihar Taraba.
Kungiyar kare hakkin Fulani Makiyaya, Miyetti Allah Kautal Horee, ta gargadi jami’an tsaron Najeriya da masu farin hula kan taba makiyayan kasar Malin da suka bulla a karamar hukumar Gudu da Tangaza da ke jihar Sokoto.
Rundunar Yansandan jahar Osun ta yi ram da wani Limamin Masallaci da abokansa guda uku da laifin satar wani mutum, Victor Akinbile tare da kasheshi ba tare da wani hakki ba, sai dai kawai don ya kasa biyansu naira miliyan uku kudi
Mudathir Ishaq
Samu kari