Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Lauya Zainab ta cigaba da zayyana ma kotu cewa wani mutumi mai suna Abba Abdullahi, da shima mazaunin unguwar Kaleri ne ya kai karar dan luwadin ga ofishin Yansanda dake Gwange a ranar 27 ga watan Yuli na shekarar 2018.
Wasikar ta kara da cewa kungiyar ta yanke shawarar aika ma shugaba Buhari takardar jinjina ce bayan taronta data gudanar karo na uku, inda ta samu ganawa da hukumar kula da yan fansho ta kasa, PENCOM a Maitama Abuja.
An gudanar da jana'izar jami'an hukumar sojin Najeriya 23, yawancinsu sun hallaka ne a mumunan harin da yan kungiyar tada kayar bayan Boko Haram suka kaiwa soji a garin Matele inda aka hallaka da dama a cikinsu.
Kayayyakin abinci na ci gaba da faduwa kasa warwas a kwaryar jihar Kaduna, a yayin da bukukuwan kirsimeti ke ci gaba da gabatowa. Ana sayar da awon gero akan N200 maimakon N250 da ake sayar da shi a baya, sai kuma awon garri ak
A ranan Laraba, 12 ga watan Disamba, 2018 ma'aikatar aikin hajji da Umrah na kasar Saudiyya ta baiwa Najeriya kujeru 95,000 a aikin hajjin 2019. wannan ya bayyana ne bayan yarjejeniyar fahimta da Najeriya tayi da kasar Saudiyya.
Mun samu rahoton cewa gwamnonin jihohi 36 na Najeriya, a yau Juma'a, za su gana da shugaban kasa Muhammadu Buhari cikin fadarsa ta Villa da ke garin Abuja domin tattauna batutuwa kan mafi karancin albashin ma'aikatan kasar nan.
Fitattun jarumai a fanni daban-daban da manyan 'yan kasuwa da 'yan siyasa sun halarci taron kamfen din shugaba Buhari mai taken 'Together Nigeria' da ya kaddamar ranar Laraba. Wata kungiyar magoya shugaba Buhari (Buhari support
Sha'anin binne wani mutum a wata makabarta dake garin Bahari a yankin Nakuru ya gamu da tsaiko na fiye da sa'o'i biyu biyo bayan muhawara a kan ko a binne shi ko a fasa. Hayaniya ta barke a wurin binne marigayin bayan matar sa da
Mun samu rahoton cewa, jam'iyyar SDP Social Democratic Party, ta sauya abokin takarar kujerar shugaban kasa na zaben 2019, Dakta Muhammad Junaida, inda ta dauko Mista Shehu Musa Gaban, wanda ya kasance sakataren jam'iyyar na kasa.
Mudathir Ishaq
Samu kari