Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Ya kuma ce ana kokarin fadada aiyukan samarwa, rarrabawa da tura wutar lantarki. Kamar yanda yace, akwai wuya tura wutar Idan aka danganta ta da rarrabawa. Manajan Darakta yace da yawa daga cikin abubuwan da ake bukata na rarraba
Za ku ji cewa, wata wutar gobara da ta auku da sanyin safiyar yau ta Alhamis, ta yi babbar ta'asa yayin da ta salwantar dukiya daidai gwargwado a cikin babban birni na Kanon Dabo da ke yankin Arewa maso Yammacin Najeriya.
Hukumar jami'ar Cambridge da hadin gwuiwar kungiyar daliban nahiyar Afrika dake karatu a makarantar (CUACS) sun kammala shirin gayyatar 'yan takarar kujerar shugaban kasa 5 daga Najeriya domin tattaunawa ta musamman dangane da zab
Wata babbar kotun jahar Filato dake zamanta a garin Jos ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya akan wani matashi mai suna Binfa Lamde, mai shekaru 24 wanda take zargi da aikata laifin kisan kai bayan ya kashe kishiyar babarsa.
A yayin da yakin neman zabe ke kara daukan zafi, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewar zai sakawa masoya da masu goyon bayansa da manyan alherai bisa amincewa da shi da suka nuna. Shugaba Buhari ya bayar da wannan tabbac
Da sanadin jaridar The Punch mun samu cewa, shugaban majalisar dattawa na Najeria, Abubakar Bukola Saraki, a yau Alhamis zai halarci wani babban taro da za kaddamar kan ci gaban nahiyyar Afirka a birnin Washington na kasar Amurka.
Legit.com ta ruwaito Shehin Malamin ya rasu ne bayan wata yar gajeriyar jinya, kuma ya rasu yana da shekaru saba’in da uku, 73, a rayuwa, kuma yam utu ne a garin Zaria ta jahar Kaduna, kamar yadda wani dan uwansa ya tabbatar.
A ranar Larabar da ta gabace mu, gwamnan jihar Benuwe Samuel Ortom, ya bayyana cewa lokaci ya karato da dan takarar kejerar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, zai zamto shugaban kasar Najeriya.
“Karfin bindigar yasa ta yi tsalle ta fadi a gefen hanya nesa da jama’a, daga nan ne sai bamabaman dake daure a jikinta suka tashi, inda suka yi watsa watsa da namanta, ita kadai ta mutu, babu wanda ya ji ko rauni.” Inji kwamishin
Mudathir Ishaq
Samu kari