Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Darektan sashen watsa labarai na rundunar tsaro, Manjo Janar John Enenche, ne ya bayyana hakan ranar Alhamis a Abuja lokacin da yake gabatar da bayanan mako a
Ministan Abuja, Muhammadu Bello, a ranar Alhamis, ya bayyanar da yadda suka tsara wata kwamiti da za ta tabbatar da biyan ababen hawa da kuma sauran abubuwan.
Bayan mutane sun jima suna jiran martanin da shugaban kasa Muhammadu Buhari zai bayar akan zanga-zangar EndSARS, da yammacin Alhamis, 22 ga watan Oktoba yayi.
A ranar Alhamis ne hedikwatar rundunar tsaro ta kasa (DHQ) ta bayyana dalilinta na kin cewa uffan dangane da harbe-harben da aka yi a yankin Lekki da ke jihar
A wata wallafa da Sojarex yayi a shafinsa na kafar sada zumuntar zamani ta Instagram, dan kasuwar yace yana tunanin sauka daga matsayinsa na shugaban gidansa.
Hedkwatar tsaro tace Operation Lafiya Dole ta samu nasarar ragargazar 'yan Boko Haram 4, kuma ta kwace bindigogi AK47 a hannunsu, yayin da suka je aiki Borno.
Jaridar ta rawaito cewa mazauna birnin Warri sun rufe shagunansu tare da guduwa zuwa gidajensu bayan wasu fusatattun matasa dauke da adduna da tayoyi sun fara
A cikin wani faifan sautin murya da ke yawo a dandalin sada zumunta, an ji Nnamdi Kanu ya na bawa 'yan kabilar Igbo umarnin su mamaye Lagos, ya tsayar da harkok
A hotuna da faifan bidiyo da Vanguard ta yada, an ga matasa na kone-kone yayin da suke lalata ofishin da Akeredolu ya yi amfani da shi yayin yakin neman zabensa
Mudathir Ishaq
Samu kari