Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kungiyar dattawan Arewa tayi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari, da yayi gaggawar canja salon mulki da yanayin gudanar da aikin sojoji da 'yan sandan nan.
Yayin da ya ke jawabi a wani shirin gidan talabijin mai taken 'Francesco', wanda aka nuna a birnin Rome na kasar Italy, Fafaroma Francis ya goyi bayan dokokin
Ƙungiyar tuntuba da cigaban Arewa (ACF) a ranar Laraba ta yi gargaɗin cewa ya kamata shugabannin Najeriya sun sani ba za su cigaba da yin burus da matasa da ku
Dandazon masu zanga-zanga sun yi tururuwar fitowa domin cigaba da gudanar da zanga-zanga duk da sanarwa da gwamnan jihar, Hope Uzodinma, ya fitar da yammaci.
Bayan tabarbarewar harkokin tsaro sakamakon zanga-zangar rushe SARS, NECO sun dakatar da jarabawarsu da daliban ajin karshe na sakandare suke yi, ThisDay ta ce.
Gwamnan jihar Filato ya yi taro da shugabannin gargajiya a gidan gwamnatin Filato don kawo karshen tarzomar da ta barke a jihar, Pemium Times ta wallafa hakan.
Fitaccen marubuci, Farfesa Wole Soyinka, yayi kira ga gwamnonin da suka sa kulle a jihohin su saboda rikicin SARS da suyi gaggawar dakatar da sojojin gwamnati.
Bayan yunkurin kai wa gidan talabijin din Channels da sa'o'i biyu, sun cigaba da aikinsu. A ranar Laraba da safe ne aka ga gidan talabijin din ya dauke dif.
Wasu mutane da ake zargin 'yan ta'adda ne sun balle babbar kotun Igbosere ta jihar Legas, inda sukayi awongaba da wasu takardun kotun, jaridar The Cable tace.
Mudathir Ishaq
Samu kari